-
Wata Hajiya Yar Najeriya ta tsinci naira miliyan 60,000,000 ta mikasu da mai su
Daga Abubakar Sale Yakub Matar da ta tsinci zunzurutun kudi har Dalar Amuruka Dubu Tamanin ($80,000) kimanin Miliyan Sittin (=N= 60,000000) kuma ta kuma mika kudin ga hukumar Alhazai ta Jihar Zamfara. Hajiya Aishatu ‘Yan Guru Nahuce daga karamar hukumar Bungudu Jihar Zamfara
-
Ƴansandan Kano zasu buga wasan kwallon kafa da Tsofaffin Yandaba
Daga Abubakar Sale Yakub Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano (CP), Muhammed Usaini Gumel, ya ce hukumar za ta shirya wasan kwallon kafa tsakanin kungiyar ta da wasu ‘yan daban da suka tuba, a wani mataki na tabbatar da gaskiyar tubansu. Kwamishinan ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gabatar da wasu mutane 108 da…
-
Yan kwamitin tantance jakar hannu su cigaba da fadakar da alhazan Jihar Kano a Makkah
Daga Abubakar Sale Yakub Kwamitin tantance karamar jakar hannu Mai nauyin kilo 8 karkashin jagorancin Muhammed Gali Muhammad ya zagaya gidajen Alhazan Jihar Kano da ke Birnin Makkah Don fadakar da su abubuwan da aka hana Ssawa a karamar jaka. Tun daga lokacin da aka rabawa alhazan Jihar Kano jakunkunansu manya masu cin kilo 32,…
-
HMB tace an samu raguwar mace macen mata masu juna da kananan Yara a Jihar Kano
Daga Abubakar Sale Yakub An samu raguwar mace macen mata masu juna biyu da kananan Yara a Jihar Kano, sakamakon bayar da tallafin magunguna da Gwamnatin Kano take baiwa Asibitoci Manya da kanana. Daraktan kula da Likitoci a Hukumar kula da asibitocin ta Jihar Kano Dr. Sulaiman Mudi Hamza, ya bayyana hakan a lokacin rabon…
-
An kammala jigilar Maniyatan Jihar Kano su 6,106, a sahu 12 zuwa kasa maitsarki–DG Laminu Rabi’u
Daga Abubakar Sale Yakub Darakta Janar Hukumar jin da din alhazai ta Jihar Kano Alh Laminu Rabi’u ya ce sun kammala aikin jigilar Maniyatan Jihar Kano 6,106 a sahu na 12, ya ambata hakane a lokacin da yake zantawa da manema Labarai a birnin Kano. Yace bai hana kowane mutum tafiya aikin hajji ba, yace…
-
Hukumar jin da din alhazai ta Jihar Kano ta kira kananan Hukumomin da zasu tashi zuwa kasa matsarki
SANARWA SANARWA SANARWAHukumar Jin dadin alhazai ta Jihar Kano na sanar da Maniyyatan kananan hukumomin: Kano Municipal,Tarauni, Rimin gado, Kabo, Madobi,da kuma ragowar Maniyyatan karamar hukumar Tudun wada da su fita izuwa Sansanin alhazai na Jihar Kano sanye da inifan dinsu ( Uniform) yanzu – yanzu domin tafiya kasa Mai tsarkiSANARWAShugaban sashen Hulda da jama’a…
-
Shugaba Tinubu ya dakadar da Shugaban Hukumar EFCC
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da dakatar da AbdulRasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, domin ba da damar gudanar da bincike a kan yadda ya tafiyar da shugabancin sa. Sanarwar da Daraktan yada labarai na fadar gwamnatin tarayya Willie Bassey, yace hakan ya biyo…
-
Kungiyar cigaban mata ta Jihar Kano NCWS, ta nada Shugabannin riko
An bukaci mata dasu shiga a dama dasu cikin harkokin kungiyoyi domin taimakon alumma, musamman marassa galihu. Shugabancin riko na kungiyar cigaban Mata ta kasa reshen Kano ya bayyana hakan ta bakin Sakataren kwamitin Hajiya Maimuna Garba, ta bayyana hakan a birnin Kano. Tace an rushe tsohon Shugabancin kungiyar inda aka basu damar Shugabantarta a…
-
Majalisar dokokin Jihar Kano ta musanta gyaran dokar Masarautun Kano
Daga Shamsu Danasabe Zage Majalisar dokokin Jihar Kano ta musanta wasu rahotanni dake yawo a kafar internet Wanda suke cewa za’a dawo da gyaran dokar Masarautun Jihar Kano. Shugaban Masu rinjaye na Majalisar Dan Majalisa Mai wakiltar Karamar Hukumar Dala Hon. Lawan Hussini, ya musanta rahotanni. Yana mai cewa bashi da tushe balanta tana makamai.Ya…
-
An rushe ginin shataletalen gidan Gwamnatin Kano-
Gwamnatin Jihar Kano ta rushe shataletalen titin Government House, a daren ranar Talata wayewar garin Laraba. Shataletalen dai an gina shine a lokacin Gwamnatin Abdullahi Ganduje, kan miliyoyin kudade. Sai dai wasu daga cikin Al’ummar Jihar Kano suna da ra’ayoyi biyu, wasu suna kaloon aikin a matsayin Wanda ya dace wasu sukawa suna kalubalantar aikin.…
-
Kungiyar Tsofaffin Daliban GSS K/Nassarawa ta jin jinawa Gwamna Abba Kabir Yusuf, bisa ceto makarantar
Daga ASY Kungiyar tsofaffin Daliban Makarantar Sakandiren Kofar Nassarawa, da suka kammala a shekarar 2006, ta yabawa kokarin Gwamnan Kano Injiya Abba Kabir Yusuf, wajen aikin rushe gine-ginen da akai a ciki da wajen Makarantar ba bisa ƙa’ida ba, karkashin shugabancin Dr. Ganduje. Kungiyar tayi alawadai da irin hanyar da tsohon gwamnan Kano Abdullahi Ganduje…
-
Hukumar jin da din alhazai ta Jihar Kano ta kira Maniyatan Jirgi na biyar
Hukumar Jin dadin alhazai ta Jihar Kano na sanar da Maniyyatan kananan hukumomin: Bagwai, Kunchi, Tsanyawa, Takai, Sumaila, Dawakin kudu, Nasarawa da Kuma Centre45 da su fita izuwa Sansanin alhazai na Jihar Kano a gobe Litinin 12/6/2023 da misalin karfe bakwai na safe sanye da inifan ( Uniform) domin tafiya kasa Mai tsarki.SANARWA DAGAShugaban sashen…
-
Maimartaba Sarkin Zazzau, amirul Hajj na Jihar Kaduna ya duba Maniyatan Jirgi na hudu
A karo na biyu, Mai Martaba Sarkin Zazzau Amb. Ahmed Nuhu Bamalli,CFR,LL.D, kuma Amirul-Hajj na jihar Kaduna, ya ziyarci sansanin alhazai da ke Mando Kaduna don duba alhazan jirgi na 4, loakcin da suke Shirin tashi zuwa kasa me tsarki . Zuwa yanzu Maniyatan sun tashi zuwa kasa matsarki, su adadin 398, Mata su 119…
-
Mahajjatan Jihar Kano suna cikin koshin lafiya a birnin Madinah-Kabiru Fanda.
Maniyatan Jihar Kano Jirgin na hudu suna cikin koshin lafiya a birnin Madinah. Daraktan aikin hajji na Hukumar jin da din alhazai ta Jihar Kano Alhaji Kabiru Muhammad Fanda, ya bayyana hakan loakcin da yake zantawa da Jaridar Gaskiyata a yammacin ranar Asabar. Yace suna shirye shiryen kirawo Maniyatan Jihar Kano da zasu tashi a…
-
An yi jigilar Maniyatan Jihar Kaduna sahu hudu zuwa kasa Mai tsarki
Hajjin Bana Anyi jigilar Maniyatan Jiahr Kaduna a jirgi na hudu, su adadin 398 sun tashi ta Jirgin Saman Kaduna zuwa kasa me tsarki. Jirgin ya tashi da karfe 10.26pm na daren nan daidai. Hukumar jin dadin alhazan Jihar Kaduna ta baiwa Maniyatan Jihar Kaduna tabbacin za’a kwashe kowanen su in sha Allah. Maniyatan sun…
-
Mai Martaba Sarkin Bichi ya jagoranci rabawa guragu 20, kekuna
Daga Zaharadden Abdullahi Bichi Maimartaba Sarkin Bichi Alhaji Nasiru Ado Bayaro, yace tallafawa masu bukata ta musamman na daya dagacikin hanyar rage mabarata a titunan Kano. Sarkin ya ambata hakanne a lokacin Taron bayar da tallafin keken guragu guda 20 a fadar Sarkin a yau Laraba. Nasir Ado Bayero “ya shawarci masu larurrar kafa da…
-
Kotu ta fara sauraren ƙarar da APC ta shigar kan nasarar Abba Gida-gida
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamna a jihar Kano ta fara zaman share fagen shari’a, inda ta amince da bukatar INEC na aiwatar da wasu gyare-gyare a cikin ƙunshi martanin da ta shigar a gaban kotun. Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ce ta shigar da ƙara gaban kotun korafe-korafen zaɓen inda take ƙalubalantar nasarar Injiniya Abba…
-
Fadar Vatican tace za a yi wa Fafaroma Francis tiyata
Fadar Vatican ta sanar da cewa za a yi wa fafaroma Francis tiyata sakamakon wata jinya da yake fama da ita a cikinsa. A wata sanarwa da fadar ta fitar ta ce Fafaroman zai kasance a asibitin birnin Roma na ‘yan ”kwanaki” bayan yi masa tiyatar. Shugaban cocin Katalikan mai shekarar 86 na fama da…
-
Allah ya yiwa wazirin Kano Murabus Nasir Muhd Nasir rasuwa.
Allah ya yi wa Wazirin Kano Murabus kuma babban Limamin Masallacin Waje, Sheikh Muhammad Nasir rasuwa da yammacin Larabar nan bayan ya sha fama da jinya. Ya rasu yabar ya ya da jiko masu yawa, kafin rasuwarsa ya kasance Malamin Addinin Islama
-
Gwamnan Kano Injiya Abba Kabir Yusuf, yana fadar Shugaban Kasa ta Villa da ke Abuja
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf a fadar shugaban kasa Villa dake babban birnin tarayya Abuja domin tattaunawa da sabon shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu tare da ragowar gwamnoni. Hoto daga Sanusi Bature Dawakin-TofaSakataren yada labaran gwamnan.
-
Hotunan kaddamar da rushe shagunan cikin Masallacin Idi na Kano
A daren jiya Lahadi gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta rushe shagunan da tsohon gwamnan kano Ganduje ya Gina a cikin filin idi na Kano a Kofar Mata.
-
An nada Amb Hajiya Fanna Sarauniya, a matsayin Sarauniyar Maganin Gargajiyar Hausawan Afrika-Sarkin Hausawan Afrika
Daga Abubakar Sale Yakub Mai Martaba Sarkin Hausawan Afrika Amb Abdulkadir Ahmad Labaran Koguna, ya nada Amb Hajiya Chief TMP Fanna Muhd Kawu Sarauniya, a matsayin Sarauniyar Maganin Gargajiyar Afrika, a fadarsa a ranar 3/6/2023, a fadarsa dake unguwar Darma bayan gidan Madakin Kanoda misalin karfe 5:02am. Lokacin da yake jawabi Sarkin Hausawan Afrika, yace…
-
Gwamnatin Kano , tace ba zata zuba Ido wasu batagari su rika farwa gine ginen Al’umma ba..
Gwamnatin Jihar Kano na sanar da al’ummar Jihar cewa ba za ta lamunci afka wa gine-ginen mutane da sunan cin ganima ba, a dukkan sassan jihar. Haka kuma gwamnati na bayyana takaicin ta bisa yadda wasu Matasa suka afka wa ginin dake cikin tsohon gidan jaridar Triump da ke Fagge alhalin wannan ginin baya cikin…
-
An nada Hajiya Fanna Sarauniya, a matsayin Sarauniyar Maganin Gargajiyar Afrika-Sarkin Hausawan Afrika
Mai Martaba Sarkin Hausawan Afrika Amb Abdulkadir Ahmad Labaran Koguna, ya nada Amb Hajiya Chief TMP Fanna Muhd Kawu Sarauniya, a matsayin Sarauniyar Maganin Gargajiyar Afrika, a fadarsa a ranar 3/6/2023, a fadarsa dake unguwar Darma bayan gidan Madakin Kanoda misalin karfe 5:02am. Lokacin da yake jawabi Sarkin Hausawan Afrika, yace ya nada Hajiya Fanna…
-
Tsofaffin Jami’an alhazai na Kananan hukumomin Jihar Kano su mika ragamar aiki ga sababbi-Laminu Danpappa.
Darakta Janar na hukumar, Alhaji Laminu Rabi’u Danbaffa, yayi wannan kiran ne a Ranar Lahadi, lokacin da yake kaddamar da Sababbin Jami’an a hedikwatar hukumar Alhaji Laminu Rabi’u Danbaffa wanda ya taya Sababbin jami’an Alhazan murnar zabar su da Allah yayi domin su hidimtawa alhazai bakin Allah yayin gudanar da aikin Hajin bana Darakta Janar…
-
Wasu matasa da ake zargin barayin mashin ne sun gamu da fushin Jama’a a kasuwar Badume
Daga Zaharadden Abdullahi Bichi Wasu matasa da ake zargin barayin buburin adaidaita sahune sun gamu fishin Jama’a adaidai lokacin da akai musu tara-tara a kasuwar Badume da ke karamar Hukumar Bichi a Jihar Kano. Take wasu futattun matasa suka fara huce fishinsu akansu ta hanyar dukansu. Nan take daya daga cikin su yace gagarinku nan.
-
Kamfanin Mai na Najeriya NNPC ya Kara farashin Man fetur zuwa naira 488.
Kamfanin man fetur na kasa ya tabbatar da cewa ya ƙara kuɗin litar mai a Najeriya. A wata sanarwa da ta kamfanin ya wallafa a shafinsa na twitter, kamfanin ya ce ya yi ƙarin farashin domin yin daidai da halin da ake ciki. Kuma ya roƙi afuwa kan wahalhalun da hakan zai iya haifarwa. Hakan…
-
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a birnin Madinah.
Yadda Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya samu kyakykyawar tarba daga Mataimakin Shugaban Hukumar dake kula da Masallacin Annabi Muhammad S. A. W, a birnin Madinah. Wannan shine lokaci na karshe da Shugaba Buhari, zai halarci kasar Saudiya a matsayin Shugaban Kasa a lokacin azumin watan Ramadan.
-
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a birnin Madinah.
Yadda Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya samu kyakykyawar tarba daga Mataimakin Shugaban Hukumar dake kula da Masallacin Annabi Muhammad S. A. W, a birnin Madinah. Wannan shine lokaci na karshe da Shugaba Buhari, zai halarci kasar Saudiya a matsayin Shugaban Kasa a lokacin azumin watan Ramadan.
-
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a birnin Madinah.
Yadda Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya samu kyakykyawar tarba daga Mataimakin Shugaban Hukumar dake kula da Masallacin Annabi Muhammad S. A. W, a birnin Madinah. Wannan shine lokaci na karshe da Shugaba Buhari, zai halarci kasar Saudiya a matsayin Shugaban Kasa a lokacin azumin watan Ramadan.
-
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a birnin Madinah.
Yadda Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya samu kyakykyawar tarba daga Mataimakin Shugaban Hukumar dake kula da Masallacin Annabi Muhammad S. A. W, a birnin Madinah. Wannan shine lokaci na karshe da Shugaba Buhari, zai halarci kasar Saudiya a matsayin Shugaban Kasa a lokacin azumin watan Ramadan.
-
Dakarun Hisbah na Jihar Kano sun shirya samar da tsaro a masallatan Jihar
Hukamar Hisbah ta jihar Kano, tace zata tura Dakarunta na kar ta kwana, zuwa wuraren da jama’a ke gudanar da sallar dare, domin samar da tsaro da sa ido, da magance dabi’ar kwacen waya da wasu matasa sukeyi. Babban kwamanda hukumar Hisbah, Dr. Harun Ibin Sina, ya furta hakan a shalkwatan hukumar da ke…
-
Jami’an Tsaro ku samar da tsaro a masallatan da ake Sallar dare a Jihar Kano
Shugaban Majalisar Limaman masallatan Juma’a na Jihar Kano, Sheik Muhammad Nasir Adam, ya ja hankalin kwamitocin dake kula da masallatai dasu tsaftace guraren da ake gudanar da Sallar Tahajjudi. Malamin ya bayyana hakan ne a yau Talata lokacin da yake zantawa da Shirin Duniya Tumbin Giwa. Sheik Muhammad Nasir Adam, yace Bai kamata ace Yan…
-
Manchester United ta dawo ta biyu a teburin Premier
Manchester United ta koma ta biyu a Premier League, bayan cin Leeds United 2-0 a wasan mako na 23 ranar Lahadi. Marcus Rashford ya fara cin kwallo a minti na 80, kuma na 13 da ya zura a raga tun bayan kammala gasar kofin duniya. Ba dan wasan da ya kai Rashford yawan zura kwallaye…
-
Wasu ‘Yan fashin daji sun tsare hanyar Minna zuwa Abuja tare da halaka DPO na Yan sanda.
Wasu ‘yan fashin daji a jihar Niger da ke arewacin Najeriya sun ƙaddamar da wasu hare-hare a ƙarshen mako, lamarin da ya kai ga kisan baturen ‘yan sanda na Paiko da wasu ‘yan sanda huɗu a ƙaramar hukumar Paikoro a jihar. Rahotonni sun ce an harbe tare da kashe jami’an ‘yan sandan a daidai ƙauyen…
-
Noman Tsirrai dan samar da Magani zai magance talauci tsakanin mata da matasa a Jihar Kano– TMP Fanna Sarauniya.
Daga–ASY Babbar Jami’ar dake kula da Shirin mata masu noman tsirrai domin samar da Magani ta Jihar Kano karkashin Ma’aikatar lafiya ta kasa da sashin dake lura da Maganungunan Gargajiya TCAM, TMP Hajiya Fanna Muhammad Kuwa, hadin guiwa da Ofishin Mataimakin Gwamnan Kano Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, suka shirya taron wayar da kai na yini…
-
Me yasa laifin kisan kai yake karawa yawa tsakanin matasa a Jihar Kano?
Me yasa ake cigaba da samun laifukan kisan Kai ne a Jihar Kano.? Daga Abubakar Sale Yakub.Bisa zargi Mai karfi Ace matashi Dan shekara 20, dan ka wai ya samu sabani da matar mahaifinsa ya dauki makami ya halakata tare da Yarta kai wannan rashin Imani ya munana. Gaskiya laifukan kisan kai suna karuwa a…
-
Me yasa ake cigaba da zargin matasa da laifukan kisan kai a Jihar Kano?
Daga Abubakar Sale Yakub.Bisa zargi Mai karfi Ace matashi Dan shekara 20, dan ka wai ya samu sabani da matar mahaifinsa ya dauki makami ya halakata tare da Yarta kai wannan rashin Imani ya munana. Gaskiya laifukan kisan kai suna karuwa a sassan Jihar Kano, la’akari da yadda abin yake cigaba tun a shekarar data…
-
CBN ya umarci bankuna dasu saka sabbin kudade a injinan ATM
ASY Babban Bankin Najeriya CBN ya umarci bankunan ƙasar da su daina bayar da sabon kuɗi ga kwastomomin da suka shiga cikin banki domin karɓar kuɗi. A maimakon haka babban bankin ya buƙaci bankunan da su saka sabbin kuɗin cikin na’urorinsu na cirar kuɗi na ATM. Domin tabbatar da cewa kuɗin ya shiga hannun jama’a…
-
Bingar Baushe ta harbe wani Saurayi me shekaru 20 a Kauyen Marga.
Daga Zaharadden Abdullai Bichi Bindigar baushe ta zama silar rasa ran wani Saurayi Dan shekaru 20, a Kauyen Marga. Matashi Muhammad Aminu, ya kutsa kai cikin Dakin da ake aje bindigar ta baushe, ka wai sai jin karar harbi aka ji batare da sanin daliliba. Daga bisani sai ganinsa akai kwace Rai yayi halinsa. Malam…
-
Za’ a fara jigilar alhazan Najeriya a ranar 4 -Mayu, 2023-Abba Danbatta
Daga Abubakar Sale Yakub Hukumar jin da din alhazai ta Jihar Kano ta ce dukkan Alhajin da ya biya naira miliyan biyu da dubu dari biyu ( 2.5) a hajjin 2022, ya karbi ragowar kudinsa sama da naira dubu 50,. Babban Sakataren Hukumar Ambasada Muhammad Abba Danbatta, ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa…
-
SAGIR KOKIGWARZON SHEKARA CIKIN ƳAN TAKARKARU JAM’IYYAR NNPP
Daga Nazifi Bala DukawaTun baizamo zaɓaɓɓen ɗan majalisa ba Engr. Sagir Ibrahim Ƙoƙi ya gudanarda ayyuka ga al’ummar sa kamar Haka: Aikin sabuwar rijiyar burtsatse a mazaɓar Jakara. Shirin horarda ɗalibai ilimin na’ura mai ƙwaƙwalwa (Computer). Rabon Al-Qur’ani mai girma da kayan sauti a Masallatai. Biyan kuɗaɗen jarrabawar WAEC, NECO da JAMB ga ɗaliban shekarar…
-
SAGIR KOKIGWARZON SHEKARA CIKIN ƳAN TAKARKARU JAM’IYYAR NNPP
Daga Nazifi Bala DukawaTun baizamo zaɓaɓɓen ɗan majalisa ba Engr. Sagir Ibrahim Ƙoƙi, ya gudanarda ayyuka ga al’ummar sa kamar Haka: Aikin sabuwar rijiyar burtsatse a mazaɓar Jakara. Shirin horarda ɗalibai ilimin na’ura mai ƙwaƙwalwa (Computer). Rabon Al-Qur’ani mai girma da kayan sauti a Masallatai. Biyan kuɗaɗen jarrabawar WAEC, NECO da JAMB ga ɗaliban shekarar…
-
Gwamnatin Kano zata bude wajen sayar da Magani a kasuwar Dangwauro-Ganduje
Gwamnatin jahar Kano zata bude sabon sashin sayar da magani na kasuwar Dan gwauro a watan biyu na shekara me kamawa. Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana hakanne yau yayin da yakai ziyarar duba aiki kasuwar zamani ta Dan gwauro dake karamar hukumar dawakin kudu. Ganduje, Yace daga ranar goma ga watan biyun da…
-
Kotu ta yanke wa Sheikh Abduljabbar hukuncin kisa ta hanyar rataya
Babbar Kotun Shari’ar Musulunci ta Jihar Kano ta yanke wa Sheikh Abduljabar Nasiru Kabara hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan samun sa da laifi yin kalaman rashin tarbiyya ga Annabi Muhammad. An yanke hukuncin ne a ranar Alhamis bayan da Mai Shari’a Ibrahim Sarki Yola ya ce an same shi da dukkan laifi huɗu da…
-
Jirgin ƙasa a hanyar Abuja zuwa Kaduna ya bi takan wata mota-NRC
Jirgin fasinja da ke tafiya daga Abuja zuwa Kaduna ya murkushe wata mata a mota har lahira a unguwar Kubwa da ke Abuja a yau Alhamis. Rahotanni sun ce matar na kokarin tsallaka titin jirgin kasar ne da motarta, yayin da jirgin ke daf da ita, inda yai ciki da ita da misalin karfe 10:00…
-
Hukumar alhazai ta Jihar Kano zata fara mayar da kudaden mutanen da basu je aikin Hajj ba
Daga Abubakar Sale Yakub Hukumar jin da din alhazai ta Jihar Kano, tace daga ranar Litinin zata fara mayarwa da mutane n da basu samu damar zuwa aikin hajji ba kudadensu. Haka kuma Hukumar zata fara karbar naira miliyan Daya da dubu dari biyar, a matsayin kudin ajiya kafin Hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta…
-
Yanzu Yanzu:-An cinnawa Ofishin yakin neman zaben PDP a Gombe wuta
A yanzu haka ofishin yakin neman zaben Mohammed Barde, dan takarar gwamna a jam’iyyar PDP a jihar Gombe ya na nan na cin da wuta. Daily Trust ta rawaito cewa ana zargin wasu ƴan bangar siyasa ne su ka kona ofishin da ke kusa da masaukin shugaban kasa na gidan gwamnatin Gombe a safiyar yau…
-
Kotu ta sanya ranar da zata Yankewa Sheik Abduljabar Hukunci
Kotun Shari’ar Musulunci da ke Kano, ta saka ranar 15 ga watan Disamban 2022 don yanke hukunci kan tuhume-tuhumen da ake yi wa malamin nan Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara. Gwamnatin Kano na tuhumar shehin malamin da yin ɓatanci ga Annabin Musulunci Muhammadu S.A.W. kuma an tsare shi tun daga watan Yulin 2021. Abduljabbar zai sake…
-
Farfesa Hasfat Ganduje tayi fice tsakanin matan gwamnonin Najeriya wajen baiwa mata mukamai a Gwamnatin Jihar Kano
Kwamishiniyar Ma’aikatar mata da cigaban Jama’a ta Jihar Kano Dr. Zahra’u Muhammad Umar, ta yabawa Matar Gwamnan Kano Farfesa Hasafat Abdullahi Umar Ganduje, bisa kokarinta da kwazonta akan Cigaban mata dake fadin Jihar Kano. Ta bayyana hakane a ranar Alhamis a lokacin da take zantawa da manema Labarai a wani bangare na kammala taron samun…
-
DSS sun baiwa kamfanin Mai na kasa NNPC da kungiyar IPMAN sa’o’i 48 dasu samar da Mai a fadin Najeriya
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta bai wa kamfanin man NNPC da kungiyar dalilan man fetur ta IPMAN wa’adin sa’o’i 48 su tabbatar da wadatuwar fetur a fadin kasar. Kakakin DSS, Peter Afunanya, ne ya fitar da sanarwar a Abuja bayan ganawar sirri da masu ruwa da tsaki a harkokin fetur. Sanarwar ta ce…
-
Abin takaici wasu malamai na cin mutuncin juna a shafukan sada zumunta
Ita dai kafar sada zumunta wajene da ya kamata duk Mai amfani da ita yasan yadda zai kare mutuncin Kansa da mutuncin wasu. Daga Abubakar Sale Yakub.Dandalin social Media, ba dandali bane da mutum zaiyi abin da ransa yake so Wanda ya saba da doka ba. domin babu wasu dokoki na daban, duk wani nau’in…
-
Akwai rashin kwarewa da rashin gaskiya wajen tafiyar da Shugabancin Hukumar aikin Hajji ta kasa NAHCON -Ganduje
Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci gwamnatin tarayya da tayi bincike kan yadda hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON, ta gaza shirya aikin hajji mai nagarta, wanda hakan yasa alhazai masu yawa basu samu damar sauke farali ba. Gwamna Ganduje, ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a lokacin da Shugabanin hukumar jin da din…
-
Gwamnatin Kano ta janye dokar data hana masu adaidaita Sahu bin wasu manyan Tituna a birnin Kano
Gwamnatin Jihar Kano ta janye dokar data haramtawa baburan adaidaita sahu bin wasu manyan titina. Shugaban hukumar karota Dr. Baffa Babba Dan’agundi, ne ya bayyana hakan a zantawarsa da manema Labarai a ranar Laraba a birnin Kano. Dr.Baffa Babba Dan’agundi yace kamfanin da gwamnatin jihar Kano ta baiwa aikin kawo motocinbai shiryaba don haka aka…
-
Ministan ilimi na Najeriya yace za’a fara koyar da Yan Primary da harshen uwa.
Gwamnatin Tarayya tayi umarni fara koyar da yaran dake makarantun Firamare da Harshen Iyayensu. Ministan Ilimi na kasa Malam Adamu Adamu ne, yayi wannan bayani bayan kammala zaman majalisar Zartarwa wanda Shugaba Muhammadu Buhari ya joranta. Ministan ya kara da cewar, Majalisar zartarwa zamanta na yau Laraba ta amince da wannan sabon tsarin koyarwa a…
-
Sabon Gwamnan Jihar Osun ya dakatar da Sarakuna uku a Jihar
Sabon gwamnan jihar Osun Sanata Ademola Adeleke ya bayar da umarnin dakatar da sarakunan gargajiya uku da tsohon gwamnan jihar Gboyega Oyetola ya naɗa kwana guda bayan kama aiki. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan Olawale Rasheed ya fitar ranar Litinin ya ce gwamnan ya ɗauki matakin ne domin a cewarsa ba…
-
Gwamnatin Jihar Kano ta haramta wa ‘Yan Adaidaita Sahun bin manyan Titunan Jihar Kano
Gwamnatin jihar Kano ta hannun Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa ta jiha KAROTA ta haramta wa matuƙa Baburin Adaidaita Sahu min manyan titunan jihar nan daga ranar Laraba 30 ga watan Nuwamba, 2022. Gwamnatin ta ɗauki matakin ne bayan da ta samar da manyan motocin da za su dinga ɗaukar al’umma a titinan da…
-
Zuwa yau she ‘Yan Najeriya zasu samu Shugabannin da za su yi murna da zuwansu?
Talaka Bawan Allah Talaka ya kwana ya tashi bai ci ba, sabo da karfin hali haka zai sake fita nema a taskar Allah. Yayin da wanga wadan cha nan ka suke haka Rami su binne na Gwamna masu gida rana (Kudi) Dan gudun talauci. Wannan rayuwa ta munana amma dai nasan tabbas babu wanda za…
-
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabbin takardun kudin Naira
Babban Bankin Najeriya na CBN ya ce akwai alfanu sosai game da sauya wa wasu daga cikin takardun naira fasali, waɗanda ya ƙaddamar a yau Laraba. Cikin jawabin da Gwamnan CBN Godwin Emefiele ya gabatar yayin bikin, ya ce daga cikin alfanun da za a samu har da daƙile yunƙurin buga jabun kuɗi. “Alfanun da…
-
Limaman Masallatan Juma’a na Kano ku daina yin huduba kan abin da baku da iliminsa.. Sheik Muhd Nasir Adam
Shugaban Majalisar limaman Juma’a na jahar Kano Sheik MUHAMMAD Nasir Adam ya nemi Limamai su yi addu’o’i a ranar Juma’a me zuwa don samun zaman lafiya a lokutan gudanar campaign da zabuka dake tafe. Ya yi kiranne a lokacin da ya ke zantawa da wakilin mu Abubakar Sale Yakub, a birnin Kano ya bukaci ‘Yan…
-
Gwamnatin Kano ta kashe naira biliyan 2, wajen sayo motocin Bas bas guda 100 dan inganta sufuri a cikin birni.
Gwamnan Kano Ganduje ya kaddamar da motocin sufurin da zasuyi aiki a cikin birnin Kano, motocin akwai Bas bas guda 100 da Tasi guda 50, yana mai cewa zasu fara jigilar fasinjoji daga Jogana da Yan kura zuwa Janguza. Da yake jawabi a wajen bikin kaddamar da motocin Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Ganduje, yace aikin…
-
2023: Za mu haɗa kai da INEC don dakile sayen ƙuri’u – EFCC
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC, ta ce za ta ci gaba da hada kai da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, domin dakile ta’adar sayen kuri’u, musamman a lokacin babban zaben 2023. Shugaban Hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ne ya bayyana haka a wata hira da manema labarai a Abuja a…
-
An kama ‘Yan adaidaita Sahu biyu da suke sace wayoyin fasinjoji-Karota
Jami’an Hukumar KAROTA sun kama wasu matasa biyu da ake zargin sace wayar Fasinja a cikin Baburin Adaidaita Sahu. Waɗanda ake zargi da satar wayar sun haɗa da Ibrahim Sale Rijiyar Lemo da Abubakar Salisu Zoo Road bisa zargin sace wayar fasinjan Adaidaita Sahu Hassan Muhammad Sani Wanda aka daukewar wayar Hassan Muhammad, ya ce…
-
An rantsar da Mahamat Idris Deby a matsayin Shugaban kasar Chadi
An yi bikin rantsar da shugaban sojin Chadi Mahamat Idriss Itno, wanda ya karbi ragamar mulki a watan Afrilun bara bayan rasuwar mahaifinsa. Bikin dai ya samu halartar shugabannin kasashen Afirka cikin su harda Muhamadu Buhari na Nigeria.
-
Matukar Na’urar Solar ta samu Penal da Battery zaka samu Lantarki makyau-Engr Ibrahim
Shirin Fasahar Zamani @Express Radio 90.3 fm Kano Nigeria Karfe 11:30 Asabar Zamu tattauna da Masanin Na’urar Solar Injiniya Ibrahim Sa’ed Ibrahim. Abubakar Sale Yakub, zangabatar. Lambar waya 09056797285, 08135210991-08147930869 https://www.instagram.com/tv/Cjc0KniKvDy/?igshid=MDJmNzVkMjY=
-
Munyi asarar miliyoyin nairori sanadin rushe Shagunan mu- Yan kasuwar halban burget
‘Yan kasuwar Halban dake Burget sun wayi gari da ganin Ƴansanda da wasu jami’an Gwamnati suna rushe musu rumfunansu. Wasu daga cikin yan kasuwar sun shedawa Abubakar Sale Yakub, cewa ana rushe Shagunan duk da cewa akwai kayansu a ciki, Wanda suka ce hakan ya janyo musu asara da miliyoyin nairori. Sun cigaba da cewa…
-
Shugaban Najeriya Buhari ya gabatar da kunshin kasafin kudin 2023
Shugaba Buhari ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2023 gaban Majalisar Tarayyar Najeriya.
-
Gwamnan Kano Ganduje ya ziyarci aikin gadar shataletalen Hotoro NNPC
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, ya kai ziyarar duba aikin ginin katafariyar gadar nan mai hawa uku. wadda aka sakawa sunan Shugaban kasa Muhammadu Buhari, wadda ke Hotoro, NNPC Roundabout. Ana dab da kammala aikin gadar mai hawa uku wacce akewa laqabi da “karshen zance”. Da zarar an kammala za ta saukake yanayin…
-
Shugaban Amurika ya yi wa ‘Yan wiwi dake tsare afuwa
Shugaban Amurika Joe Biden, ya fitar da wani umarnin shugaban ƙasa inda ya yi afuwa ga duk Amurkawan da kotunan tarayya suka samu da laifi, saboda “kawai an kama su da tabar wiwi”. Rahotanni sun ce matakin zai shafi akasari mutane ƙalilan ne na hukuncin da ke da alaƙa da tabar wiwi saboda mafi yawa…
-
Shugaba Buhari ya gana da fasinjojin jirgin kasa da aka sako
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da fasinjojin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna da aka sako. Ya gana da mutanen ne a Kaduna ranar Alhamis, kwana guda bayan sako sauran fasinjoji 23 da ke hannun ‘yan kungiyar Boko Haram da suka sace su. Wasu hotuna da fadar shugaban Najeriya ta wallafa a shafukan sada zumunta…
-
Wani Dan fansho ya Yankee jiki ya fadi lokacin zanga zanga
Daya daga cikin ‘yan fansho ya yanke jiki ya fadi yayin da ‘yan kungiyar kwadago da ‘yan fansho ke zanga zangar neman hakkinsu a jihar Kano. Wanann dai Yana Daga Cikin Kalubalen da Yan fanso a kasar nan ke Fuskanta Wanda awasu lokuta su kan rasa rayukansu sakamakon damuwa da Kuma kuncin Rayuwa. Dukkan nin…
-
An nada mace tafarko a matsayin babbar mashari’a a Gombe
Gwamnan jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya ya nada Mai shari’a Halima Sadiya Muhammad a matsayin sabuwar babbar mai shari’a ta riko.
-
Kungiyar ƴan fansho sunyi zanga zanga a Kano
Kungiyar ƴan fansho a jihar Kano na gudanar da zanga-zangar lumana don nuna bacin ranta saboda gwamnati ba ta biyan wasu mambobinta kuɗaɗen fansho da giratuti dinsu ba.
-
Na jima ina shaye shaye da yawace yawace samari sai wanda na zaba-a cewar wata budurwa, 21.
matashiyar ta cigaba da cewa akwai lokacin data hadu da wani Dan masu sukuni, ya dauketa har zuwa kasashen Turai Ingila, Faransa da Spain, sukai yadda suke so a can. “Amma duk wannan Hali da nake ci babu wani Dan uwana ko dan uwan mahaifina da ya taba tambayar halin da nake ciki, sabo da…
-
INEC tace bata yarda Jam’iyyu su karbi kudaden tallafi daga kasashen waje ba
Hukumar zaɓen Najeriya INEC ta bayyana cewa dole jam’iyyun ƙasar da aka yi wa rajista su bayyana inda suka samu kuɗin kamfe ɗinsu da kuma bin ƙa’idojin da aka gindaya na kashe kuɗi a lokacin yaƙin neman zaɓe. Shugaban na INEC Farfesa Mahmood Yakubu ne ya bayyana haka a yayin wata hira da gidan talabijin…
-
HOTUNAN GIDAN DA AKA HADE YANKIN KUDANCI DA AREWACIN NAJERIYA
Gidan Amalgamation shi ne gidan zama na gwamnati a lokacin mulkin mallaka. Gidan yana a karamar hukumar Ikot Abasi a jihar Akwa Ibom. Wani tsohon gida mai bangon bulo dake cikin wani fili da ke kewaye da bishiyoyi. Gidan Amalgamation wuri ne na tarihi, Shine Gidan haihuwar Najeriya. Ginin da Lord Lugard ya rattaba hannu…
-
Shekaru 62 da samun Yan cin kan Najeriya, wane cigaba aka samu a kasar?
Daga Abubakar Sale Yakub Sai dai fa har yanzu kasar nan na neman mafita bisa halin data shiga, na gaza kaiwa matakin da ake mata farki tsahon shekaru nan.Fannin ilimi, duk da irin cigaban da ake ganin an samu, amma idan ka kwatanta na Najeriya da sauran kasashe sai kaga batun fa cigaba na Jama’a…
-
Kaftin Ibrahim Traore ya zama sabon Shugaban kasar Burkina Faso na soja
Bayan juyin Mulki a kasar Burkina Faso.Kaftin Ibrahim Traore, ya haye kujerar Mulkin kasar a matsayin Shugaban Burkina Faso na soja, yayin daya hambarar da Paul-Henri Damiba. Kaftin Ibrahim Traore, ya haye kujerar Mulkin kasar a matsayin Shugaban Burkina Faso na soja, yayin daya hambarar da Paul-Henri Damiba. Sabon Shugaban ya kuma rushe gwamnatin kasar…
-
Fadar Shugaban kasa tace babu Jihar data isa ta siyo makamai a Najeria
Fadar Shugaban Najeriya ta fitar da wata sanarwa da ke cewa babu wata jihar kasar da aka ba izinin sayo makaman yaki masu sarrafa kansu domin raba wa kungiyoyinsu na samar da tsaro. Sanarwar Fadar ta kuma ce ta dade tana nanata cewa babu mutumin da aka ba izinin mallakar bindiga iri samfurin AK-47 ko…
-
Allah ya yi wa Umar(Bankaura/Kafi Gwamna) rasuwa
Umar Yahaya Mununfashi na daya daga cikin Iyaye Jarumai da suke bada muhimmiyar gudunmawa a Masana’antar Kannywood. Allah Yayi masa gafara ya bawa iyaye da iyalai da Yan uwa hakurin rashinsa. Tun daga Stage Drama zuwa Television har Home Video (Kannywood) Sannan Babban Ma’aikaci ne A Nigerian Customs Service. Daga Shafin Falalu A. Dorayi
-
Yarima Muhammad Salman ya zama Prime minister Saudiya
Sarki Sakaman bin Abdul Aziz ya nada Yarima Muhammad bin Salman a matsayin Prime minister na Saudiya karkashin dokar Masarautar Saudiya.
-
Sanadiyar fasa gidajen Yari daurarru 4000 suka tsare a Najeriya
Tun lokacin da ya hau kan karagar mulki a shekarar 2015, an samu labarin tserewa daga gidan yari a jihohi 11 na kasar ciki kuwa har da babban birnin tarayya Abuja, sakamakon rashin kyawun tsarin tsaro kamar karancin jami’an tsaro da makaman da ake bukata don gadin wuraren. Baya ga wadannan, rashin kula da fursunonin…
-
Kar ku yadda ku zabi masu kashe mutane
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya gargaɗi ƴan Najeriya da kada su kuskura su zaɓi masu kashe mutane a babban zaɓe dake tafe. Jonathan ya bayyana haka ne a ranar Lahadi a garin Uyo na Jihar Akwa Ibom a taron addu’o’i da aka yi kan cikar jihar ta Akwa Ibom shekara 35 da samun jiha.…
-
Sanata Kwankwaso ya kai ziyarar ja je kasuwar Kantin kwari
Tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya jajantawa Yan kasuwar Kantin kwari bisa iftila’in ambaliyar ruwa daya samesu. Kwankwaso Wanda yaje har cikin kasuwar domin ja jantawa Yan kasuwar.
-
Gwamnatin Kano ta taya Saudiya murnar cika shekaru 92
Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, tare da Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero sun halarci bikin cikar Kasar Saudi Arabia Shekaru Chasa’in da Biyu (92nd National Day of the Kingdom of Saudi Arabia) Taron wanda Ofishin Jakadancin Kasar Saudi Arabia a Kano ya shirya karkashin jagorancin Sheikh Khalil Al-Adamawi an…
-
Masarautar da Cheif Obasanjo ya fito ta baiwa Yar Arewa Sarauta.
A karon Farko Masarautar Erunmu Owu dake birnin Abeokuta a Jihar Ogun ta baiwa Yar Arewa Cheif Hajiya TPM Fanna Muhd Kawu Sarauniya, Sarautar Yeye Akinrunwa. Domin sake hada kan alummomin Najeriya waje guda. Masarautar Erunmu Owu itace Masarautar da Tsohon Shugaban kasa Chief Olusegun Obasanjo GCFR yake rike da Sarautar Pri-minista Balugon na Owu.
-
An baiwa Yar arewa Sarautar Cheif a Masarautar su Obasanjo
Daga ASY Masarautar Erunmu Owu dake Abeokuta a Jihar Ogun taga zabi Hajiya Fanna Muhd Kawu, ta bata Sarautar Yaye Akinrunwa, domin kara samar da hadin kai tsakanin Yan Arewa da kudancin Najeriya. Hajiya ta kasance Mai taimako da jikan Al’umma batare da nuna bambanci ba, Kuma tana kan gaba wajen sanin magungunan gargajiya dana…
-
Dan Kasar China ya yiwa wata bahaushiya kisan gilla a Kano
Nazifi Dukawa Ana dai zargin Geng Quanrong, da kashe wata budurwa Mai suna Ummukulsum Sani ta hanyar caccaka mata wuka. Wasu shedun gani da Ido Kuma dake kusa da inda lamarin ya faru sun bayyana yadda suka ganewa idonsu wannnan mummunan lamari a unguwar Janbulo a cikin birnin Kano. Jami’in hulda da jama’a na rundunar…
-
Kwamandojin Hisbah sune kashin bayan ayyukan Hukumar
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta jaddada sake farfado da karsashin ayyukan kwamandoji dake mazabu 484, dake a kanan hukumomin Jihar Kano 44. Babban Kwamandan Hukumar Dr. Harun Muhammad Sani Ibn Sina, ya bayar da tabbacin a lokacin rufe taron bayar da horo da Hukumar ta gabatar a dakin taro na Sheik Ahmad Tijjani a…
-
Hukumar ICPC ta gano kudaden ayyukan mazabu da aka kwashe sama da Naira biliyan biyu
Hukumar ICPC Hukumar da ke yaki da cin hanci da almundahanar kudade ta ICPC a Najeriya ta ce ta gano ayyukan mazabu da aka karkatar a fadin kasar da kudinsu ya kai Naira biliyan 2.8 Hukumar ta ce ta gano hakan ne ta hanyar wani kwamiti da ta kafa don bin diddigin ayyukan mazabu a…
-
Hukumar ICPC ta gano kudaden ayyukan mazabu da aka kwashe sama da Naira biliyan biyu
Hukumar da ke yaki da cin hanci da almundahanar kudade ta ICPC a Najeriya ta ce ta gano ayyukan mazabu da aka karkatar a fadin kasar da kudinsu ya kai Naira biliyan 2.8 Hukumar ta ce ta gano hakan ne ta hanyar wani kwamiti da ta kafa don bin diddigin ayyukan mazabu a fadin kasar.…
-
Tilas ne a dakatar da gina Shaguna da yanka filaye a Makarantar Firamaren Chiranchi-Hon.Mudassir Kumbotso
Dan Majalisar dokokin Jihar Kano mai wakiltar karamar hukumar kumbotso Hon. Mudassir Ibrahim Zawachiki, Ya gabatar da kudirin gaggawa a zauran tare da bukatar daukar matakin dakatar da sayar da fili da gina Shaguna a filin Makarantar Firamaren Chiranchi dake karamar hukumar. Yace matakin yin ginin Shaguna zai maida hannun agogo baya wajen ci gaban…
-
Gwamnatin Kano zata gabatar da kasafin kudin shekara ta 2023 ga Majalisa a watan October
Daga Kasim G Kasim Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan yau yayin taron majalisar zartarwa wanda ya gudana a gwamnatin jaha. Gwamna Ganduje yace gwamnatin Kano tana kokarin ganin tabi sabuwar dokar kasafin wadda tace dole ne bangaren zartarwa ya gabatarwa Majalisar dokoki kasafi kudin akan lokaci. Yana mai cewa “Majalisar zata…
-
Mutane hudu da suka aikata fyade kotu tayi musu daurin Rai da rai
Wata babbar kotu mai lamba 6 da ke birnin Kudu a jihar Jigawa ta yanke wa wasu mutum hudu da ta samu da laifin aikata fyade, hukuncin daurin rai-da-rai. Sanarwar da Ma’aikatar Shari’a ta jihar ta fitar ranar Laraba, mai dauke da sa hannun jami’ar hulda ta ma’aikatar, Zainab Baba Santali, ta ce mutanen sun…
-
Majalisar kansilolin Kumbotso ta bayyana dalilin tsege Shugabanta
Bashir Alasan Shugaban masu rinjaye na karamar Hukumar Kumbotso, yace sakamakon rashin hadin Kai da Shugabanci nagari, Yana mai cewa Majalisar ta samu gayara inda suka zabi Muktar Ma’aruf kansila Mai wakiltar mazabar Panshekara sai Hon. Ado Sule Kansila Mai wakiltar Danmaliki a matsayin mataimaki. Shi kuwa Tsohon Shugaban Majalisar kansiloli na karamar Hukumar Kumbotso…
-
Jami’an Saudiya sun kama wani mutum da yakewa sarauniyar Ingila Umrah
Mahukunta a Saudiyya sun kama wani mutum wanda ya tafi Makka takanas don yin Umara a madadin Sarauniya Elizbeth ta II. A ranar Litinin ne mutumin, wanda dan asalin kasar Yemen ne ya wallafa bidiyonsa a babban masallacin Makka yana dawafi. A cikin bidiyon ya rubuta cewa na sadaukar da Umarar da na yi ga…
-
Ana daf da kammala gadar shataletalen Hotoro NNPC
Yadda ake Cigaban aikin katafariyar gadar nan mai hawa uku, wadda aka sanyawa sunan Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. Gwamnatin Jihar Kano karkashin Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje take ginawa a Hotoro, NNPC Roundabout. Ana dab da kammala aikin katafariyar gadar wacce za ta saukaka yanayin chunkoson da ake samu a shataletalen Hotoro NNPC. Kammala aikin…
-
Wasu Yan kwankwasiya sun koma Jamiyyar APC.
Mataimakin Gwamnan jihar Kano APC Dr. Nasiru Yusuf Gawuna (Khadimul Dawa’atul Islamiyya) ya karɓi Tsohon Mai Neman Zama Ɗan Takarar Majalisar jiha Na Ƙaramar Hukumar Gabasawa Malam Bashir Sa’ad Zakirai (Limamin Masallacin Juma’a a garin Zakirai) tare da jama’ar sa. Mutane sun ajiye tafiyar jam’iyyar NNPP inda suka dawo jamiyyar APC, ƙarƙashin jagorancin Ɗan Takarar…
-
Sarki Charles lll yana karanta harshen labarci dan ya gane Al’qurani
Fiye da musulmai miliyan uku ne ke zaune a Birtaniya, akwai kuma wasu masu yawa a kasashen da ke karkashin mulkin Birtaniya. Duk da cewa a al’adance wanda ke mulkin Birtaniya shi ne shugaban Cocin Ingila, Sarauniya ta yi fice wajen shiga al’amuran da suka shafi al’umar musulman Birtaniya. Ita ce Basarakiya ta farko da…
-
Kamfanin Pop Cola ya cika Shekara daya da fara aiki.
A lokacin wani kasaitatcen taro da ya shirya domin murnar cikarsa Shekara gida da fara aiki a Najeriya, kamfanin Pop cola ya sha alwashin karade Najeriya baki daya. Shugaban Kamfanin Hassan Mamuda ya bayyana haka a wajen taron bikin cikar kamfanin pop cola Shekara daya da fara aiki a Jihar Kano, Yana mai cewa sun…
