-
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano tace zata cigaba da kamen mabarata.
Babban Kwamandan Hisbah na Jihar Kano Dr Harun Muhammad Sani Ibn Sina, ya bayyana hakan a lokacin ya kewa manema Labarai karin hasken yadda dakarun Hisbah suke aikin kamen mabarata a sassan Jihar Kano. Yace zasu cigaba da kamen mabaratan sabo da gwamnatin Kano ta haramta bara a tituna da sauran guraren haduwar Jama’a.

DEMOKRADIYYA A NAJERIYA
Me yasa muke zagin junan mu akan Siyasar da ba musuluncine ya kawo taba ba? Tsarin Demokradiyya irin wacce mukeyi gaskiya akwai gyara da ayar tambaya akanta,domin manyan ciki dune a cikin jin da din amma mabiya kullum a wahale. Shin Dan uwa ka shiraya hujjar da zaka gabatar a gaban Allah ta kare tsarin…
-
RASUWA
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJUN. ALLAH YA YIWA MATAIMAKIN SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KURA. HON. GARBA MOHD BUTALAWA RASUWA A YAU DIN NAN. GARBA MOHD BUTALAWA. WANDA TSOHON WAKILIN KURA MADOBI GARUN MALAM A MAJALISAR WAKILAI TA TARAYYA. YA RASU YANA DA SHEKARU 62 YA BAR MACE DAYA DA YAYA 18, DA FATAN ALLAH YA GAFARTA…
-
ZABEN GWAMANA A KANO BA’SAN MACI TUWO BA…
Zuwa yanzu hukumar zabe ta kasa IINEC tace Abba Kabir Yusuf shine Dantakarar jamiyyar PDP,
-
Zabe ba fada bane
Wane shiri rundunar ‘yansanda tayi domin tun karar ‘yan bangar siyasa gabanin zaben gwamna a jihar Kano?
-
Kanun labarai
Wata kotun majistiri a kano taki bayar da belin yan bangar siyasa su 70. Alummar garin gamji a karamar hukumar Danbatta sun wayi gari da mamayar yan fashi da makami
-
The Journey Begins
Thanks for joining me! Good company in a journey makes the way seem shorter. — Izaak Walton