Uncategorized
-
DSS sun baiwa kamfanin Mai na kasa NNPC da kungiyar IPMAN sa’o’i 48 dasu samar da Mai a fadin Najeriya
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta bai wa kamfanin man NNPC da kungiyar dalilan man fetur ta IPMAN wa’adin sa’o’i 48 su tabbatar da wadatuwar fetur a fadin kasar. Kakakin DSS, Peter Afunanya, ne ya fitar da sanarwar a Abuja bayan ganawar sirri da masu ruwa da tsaki a harkokin fetur. Sanarwar ta ce…
-
Akwai rashin kwarewa da rashin gaskiya wajen tafiyar da Shugabancin Hukumar aikin Hajji ta kasa NAHCON -Ganduje
Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci gwamnatin tarayya da tayi bincike kan yadda hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON, ta gaza shirya aikin hajji mai nagarta, wanda hakan yasa alhazai masu yawa basu samu damar sauke farali ba. Gwamna Ganduje, ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a lokacin da Shugabanin hukumar jin da din…
-
Sabon Gwamnan Jihar Osun ya dakatar da Sarakuna uku a Jihar
Sabon gwamnan jihar Osun Sanata Ademola Adeleke ya bayar da umarnin dakatar da sarakunan gargajiya uku da tsohon gwamnan jihar Gboyega Oyetola ya naɗa kwana guda bayan kama aiki. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan Olawale Rasheed ya fitar ranar Litinin ya ce gwamnan ya ɗauki matakin ne domin a cewarsa ba…
-
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabbin takardun kudin Naira
Babban Bankin Najeriya na CBN ya ce akwai alfanu sosai game da sauya wa wasu daga cikin takardun naira fasali, waɗanda ya ƙaddamar a yau Laraba. Cikin jawabin da Gwamnan CBN Godwin Emefiele ya gabatar yayin bikin, ya ce daga cikin alfanun da za a samu har da daƙile yunƙurin buga jabun kuɗi. “Alfanun da…
-
Limaman Masallatan Juma’a na Kano ku daina yin huduba kan abin da baku da iliminsa.. Sheik Muhd Nasir Adam
Shugaban Majalisar limaman Juma’a na jahar Kano Sheik MUHAMMAD Nasir Adam ya nemi Limamai su yi addu’o’i a ranar Juma’a me zuwa don samun zaman lafiya a lokutan gudanar campaign da zabuka dake tafe. Ya yi kiranne a lokacin da ya ke zantawa da wakilin mu Abubakar Sale Yakub, a birnin Kano ya bukaci ‘Yan…
-
Gwamnatin Kano ta kashe naira biliyan 2, wajen sayo motocin Bas bas guda 100 dan inganta sufuri a cikin birni.
Gwamnan Kano Ganduje ya kaddamar da motocin sufurin da zasuyi aiki a cikin birnin Kano, motocin akwai Bas bas guda 100 da Tasi guda 50, yana mai cewa zasu fara jigilar fasinjoji daga Jogana da Yan kura zuwa Janguza. Da yake jawabi a wajen bikin kaddamar da motocin Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Ganduje, yace aikin…
-
2023: Za mu haɗa kai da INEC don dakile sayen ƙuri’u – EFCC
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC, ta ce za ta ci gaba da hada kai da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, domin dakile ta’adar sayen kuri’u, musamman a lokacin babban zaben 2023. Shugaban Hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ne ya bayyana haka a wata hira da manema labarai a Abuja a…
-
An kama ‘Yan adaidaita Sahu biyu da suke sace wayoyin fasinjoji-Karota
Jami’an Hukumar KAROTA sun kama wasu matasa biyu da ake zargin sace wayar Fasinja a cikin Baburin Adaidaita Sahu. Waɗanda ake zargi da satar wayar sun haɗa da Ibrahim Sale Rijiyar Lemo da Abubakar Salisu Zoo Road bisa zargin sace wayar fasinjan Adaidaita Sahu Hassan Muhammad Sani Wanda aka daukewar wayar Hassan Muhammad, ya ce…
-
An rantsar da Mahamat Idris Deby a matsayin Shugaban kasar Chadi
An yi bikin rantsar da shugaban sojin Chadi Mahamat Idriss Itno, wanda ya karbi ragamar mulki a watan Afrilun bara bayan rasuwar mahaifinsa. Bikin dai ya samu halartar shugabannin kasashen Afirka cikin su harda Muhamadu Buhari na Nigeria.
-
Matukar Na’urar Solar ta samu Penal da Battery zaka samu Lantarki makyau-Engr Ibrahim
Shirin Fasahar Zamani @Express Radio 90.3 fm Kano Nigeria Karfe 11:30 Asabar Zamu tattauna da Masanin Na’urar Solar Injiniya Ibrahim Sa’ed Ibrahim. Abubakar Sale Yakub, zangabatar. Lambar waya 09056797285, 08135210991-08147930869 https://www.instagram.com/tv/Cjc0KniKvDy/?igshid=MDJmNzVkMjY=
-
Munyi asarar miliyoyin nairori sanadin rushe Shagunan mu- Yan kasuwar halban burget
‘Yan kasuwar Halban dake Burget sun wayi gari da ganin Ƴansanda da wasu jami’an Gwamnati suna rushe musu rumfunansu. Wasu daga cikin yan kasuwar sun shedawa Abubakar Sale Yakub, cewa ana rushe Shagunan duk da cewa akwai kayansu a ciki, Wanda suka ce hakan ya janyo musu asara da miliyoyin nairori. Sun cigaba da cewa…
-
Shugaban Najeriya Buhari ya gabatar da kunshin kasafin kudin 2023
Shugaba Buhari ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2023 gaban Majalisar Tarayyar Najeriya.
-
Gwamnan Kano Ganduje ya ziyarci aikin gadar shataletalen Hotoro NNPC
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, ya kai ziyarar duba aikin ginin katafariyar gadar nan mai hawa uku. wadda aka sakawa sunan Shugaban kasa Muhammadu Buhari, wadda ke Hotoro, NNPC Roundabout. Ana dab da kammala aikin gadar mai hawa uku wacce akewa laqabi da “karshen zance”. Da zarar an kammala za ta saukake yanayin…
-
Shugaban Amurika ya yi wa ‘Yan wiwi dake tsare afuwa
Shugaban Amurika Joe Biden, ya fitar da wani umarnin shugaban ƙasa inda ya yi afuwa ga duk Amurkawan da kotunan tarayya suka samu da laifi, saboda “kawai an kama su da tabar wiwi”. Rahotanni sun ce matakin zai shafi akasari mutane ƙalilan ne na hukuncin da ke da alaƙa da tabar wiwi saboda mafi yawa…
-
Shugaba Buhari ya gana da fasinjojin jirgin kasa da aka sako
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da fasinjojin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna da aka sako. Ya gana da mutanen ne a Kaduna ranar Alhamis, kwana guda bayan sako sauran fasinjoji 23 da ke hannun ‘yan kungiyar Boko Haram da suka sace su. Wasu hotuna da fadar shugaban Najeriya ta wallafa a shafukan sada zumunta…
-
Wani Dan fansho ya Yankee jiki ya fadi lokacin zanga zanga
Daya daga cikin ‘yan fansho ya yanke jiki ya fadi yayin da ‘yan kungiyar kwadago da ‘yan fansho ke zanga zangar neman hakkinsu a jihar Kano. Wanann dai Yana Daga Cikin Kalubalen da Yan fanso a kasar nan ke Fuskanta Wanda awasu lokuta su kan rasa rayukansu sakamakon damuwa da Kuma kuncin Rayuwa. Dukkan nin…
-
An nada mace tafarko a matsayin babbar mashari’a a Gombe
Gwamnan jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya ya nada Mai shari’a Halima Sadiya Muhammad a matsayin sabuwar babbar mai shari’a ta riko.
-
Kungiyar ƴan fansho sunyi zanga zanga a Kano
Kungiyar ƴan fansho a jihar Kano na gudanar da zanga-zangar lumana don nuna bacin ranta saboda gwamnati ba ta biyan wasu mambobinta kuɗaɗen fansho da giratuti dinsu ba.
-
Na jima ina shaye shaye da yawace yawace samari sai wanda na zaba-a cewar wata budurwa, 21.
matashiyar ta cigaba da cewa akwai lokacin data hadu da wani Dan masu sukuni, ya dauketa har zuwa kasashen Turai Ingila, Faransa da Spain, sukai yadda suke so a can. “Amma duk wannan Hali da nake ci babu wani Dan uwana ko dan uwan mahaifina da ya taba tambayar halin da nake ciki, sabo da…
-
INEC tace bata yarda Jam’iyyu su karbi kudaden tallafi daga kasashen waje ba
Hukumar zaɓen Najeriya INEC ta bayyana cewa dole jam’iyyun ƙasar da aka yi wa rajista su bayyana inda suka samu kuɗin kamfe ɗinsu da kuma bin ƙa’idojin da aka gindaya na kashe kuɗi a lokacin yaƙin neman zaɓe. Shugaban na INEC Farfesa Mahmood Yakubu ne ya bayyana haka a yayin wata hira da gidan talabijin…
-
HOTUNAN GIDAN DA AKA HADE YANKIN KUDANCI DA AREWACIN NAJERIYA
Gidan Amalgamation shi ne gidan zama na gwamnati a lokacin mulkin mallaka. Gidan yana a karamar hukumar Ikot Abasi a jihar Akwa Ibom. Wani tsohon gida mai bangon bulo dake cikin wani fili da ke kewaye da bishiyoyi. Gidan Amalgamation wuri ne na tarihi, Shine Gidan haihuwar Najeriya. Ginin da Lord Lugard ya rattaba hannu…
-
Shekaru 62 da samun Yan cin kan Najeriya, wane cigaba aka samu a kasar?
Daga Abubakar Sale Yakub Sai dai fa har yanzu kasar nan na neman mafita bisa halin data shiga, na gaza kaiwa matakin da ake mata farki tsahon shekaru nan.Fannin ilimi, duk da irin cigaban da ake ganin an samu, amma idan ka kwatanta na Najeriya da sauran kasashe sai kaga batun fa cigaba na Jama’a…
-
Kaftin Ibrahim Traore ya zama sabon Shugaban kasar Burkina Faso na soja
Bayan juyin Mulki a kasar Burkina Faso.Kaftin Ibrahim Traore, ya haye kujerar Mulkin kasar a matsayin Shugaban Burkina Faso na soja, yayin daya hambarar da Paul-Henri Damiba. Kaftin Ibrahim Traore, ya haye kujerar Mulkin kasar a matsayin Shugaban Burkina Faso na soja, yayin daya hambarar da Paul-Henri Damiba. Sabon Shugaban ya kuma rushe gwamnatin kasar…
-
Fadar Shugaban kasa tace babu Jihar data isa ta siyo makamai a Najeria
Fadar Shugaban Najeriya ta fitar da wata sanarwa da ke cewa babu wata jihar kasar da aka ba izinin sayo makaman yaki masu sarrafa kansu domin raba wa kungiyoyinsu na samar da tsaro. Sanarwar Fadar ta kuma ce ta dade tana nanata cewa babu mutumin da aka ba izinin mallakar bindiga iri samfurin AK-47 ko…
-
Allah ya yi wa Umar(Bankaura/Kafi Gwamna) rasuwa
Umar Yahaya Mununfashi na daya daga cikin Iyaye Jarumai da suke bada muhimmiyar gudunmawa a Masana’antar Kannywood. Allah Yayi masa gafara ya bawa iyaye da iyalai da Yan uwa hakurin rashinsa. Tun daga Stage Drama zuwa Television har Home Video (Kannywood) Sannan Babban Ma’aikaci ne A Nigerian Customs Service. Daga Shafin Falalu A. Dorayi
-
Yarima Muhammad Salman ya zama Prime minister Saudiya
Sarki Sakaman bin Abdul Aziz ya nada Yarima Muhammad bin Salman a matsayin Prime minister na Saudiya karkashin dokar Masarautar Saudiya.
-
Sanadiyar fasa gidajen Yari daurarru 4000 suka tsare a Najeriya
Tun lokacin da ya hau kan karagar mulki a shekarar 2015, an samu labarin tserewa daga gidan yari a jihohi 11 na kasar ciki kuwa har da babban birnin tarayya Abuja, sakamakon rashin kyawun tsarin tsaro kamar karancin jami’an tsaro da makaman da ake bukata don gadin wuraren. Baya ga wadannan, rashin kula da fursunonin…
-
Kar ku yadda ku zabi masu kashe mutane
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya gargaɗi ƴan Najeriya da kada su kuskura su zaɓi masu kashe mutane a babban zaɓe dake tafe. Jonathan ya bayyana haka ne a ranar Lahadi a garin Uyo na Jihar Akwa Ibom a taron addu’o’i da aka yi kan cikar jihar ta Akwa Ibom shekara 35 da samun jiha.…
-
Sanata Kwankwaso ya kai ziyarar ja je kasuwar Kantin kwari
Tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya jajantawa Yan kasuwar Kantin kwari bisa iftila’in ambaliyar ruwa daya samesu. Kwankwaso Wanda yaje har cikin kasuwar domin ja jantawa Yan kasuwar.
-
Gwamnatin Kano ta taya Saudiya murnar cika shekaru 92
Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, tare da Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero sun halarci bikin cikar Kasar Saudi Arabia Shekaru Chasa’in da Biyu (92nd National Day of the Kingdom of Saudi Arabia) Taron wanda Ofishin Jakadancin Kasar Saudi Arabia a Kano ya shirya karkashin jagorancin Sheikh Khalil Al-Adamawi an…
-
Masarautar da Cheif Obasanjo ya fito ta baiwa Yar Arewa Sarauta.
A karon Farko Masarautar Erunmu Owu dake birnin Abeokuta a Jihar Ogun ta baiwa Yar Arewa Cheif Hajiya TPM Fanna Muhd Kawu Sarauniya, Sarautar Yeye Akinrunwa. Domin sake hada kan alummomin Najeriya waje guda. Masarautar Erunmu Owu itace Masarautar da Tsohon Shugaban kasa Chief Olusegun Obasanjo GCFR yake rike da Sarautar Pri-minista Balugon na Owu.
-
Dan Kasar China ya yiwa wata bahaushiya kisan gilla a Kano
Nazifi Dukawa Ana dai zargin Geng Quanrong, da kashe wata budurwa Mai suna Ummukulsum Sani ta hanyar caccaka mata wuka. Wasu shedun gani da Ido Kuma dake kusa da inda lamarin ya faru sun bayyana yadda suka ganewa idonsu wannnan mummunan lamari a unguwar Janbulo a cikin birnin Kano. Jami’in hulda da jama’a na rundunar…
-
Kwamandojin Hisbah sune kashin bayan ayyukan Hukumar
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta jaddada sake farfado da karsashin ayyukan kwamandoji dake mazabu 484, dake a kanan hukumomin Jihar Kano 44. Babban Kwamandan Hukumar Dr. Harun Muhammad Sani Ibn Sina, ya bayar da tabbacin a lokacin rufe taron bayar da horo da Hukumar ta gabatar a dakin taro na Sheik Ahmad Tijjani a…
-
Hukumar ICPC ta gano kudaden ayyukan mazabu da aka kwashe sama da Naira biliyan biyu
Hukumar ICPC Hukumar da ke yaki da cin hanci da almundahanar kudade ta ICPC a Najeriya ta ce ta gano ayyukan mazabu da aka karkatar a fadin kasar da kudinsu ya kai Naira biliyan 2.8 Hukumar ta ce ta gano hakan ne ta hanyar wani kwamiti da ta kafa don bin diddigin ayyukan mazabu a…
-
Hukumar ICPC ta gano kudaden ayyukan mazabu da aka kwashe sama da Naira biliyan biyu
Hukumar da ke yaki da cin hanci da almundahanar kudade ta ICPC a Najeriya ta ce ta gano ayyukan mazabu da aka karkatar a fadin kasar da kudinsu ya kai Naira biliyan 2.8 Hukumar ta ce ta gano hakan ne ta hanyar wani kwamiti da ta kafa don bin diddigin ayyukan mazabu a fadin kasar.…
-
Mutane hudu da suka aikata fyade kotu tayi musu daurin Rai da rai
Wata babbar kotu mai lamba 6 da ke birnin Kudu a jihar Jigawa ta yanke wa wasu mutum hudu da ta samu da laifin aikata fyade, hukuncin daurin rai-da-rai. Sanarwar da Ma’aikatar Shari’a ta jihar ta fitar ranar Laraba, mai dauke da sa hannun jami’ar hulda ta ma’aikatar, Zainab Baba Santali, ta ce mutanen sun…
-
Jami’an Saudiya sun kama wani mutum da yakewa sarauniyar Ingila Umrah
Mahukunta a Saudiyya sun kama wani mutum wanda ya tafi Makka takanas don yin Umara a madadin Sarauniya Elizbeth ta II. A ranar Litinin ne mutumin, wanda dan asalin kasar Yemen ne ya wallafa bidiyonsa a babban masallacin Makka yana dawafi. A cikin bidiyon ya rubuta cewa na sadaukar da Umarar da na yi ga…
-
Wasu Yan kwankwasiya sun koma Jamiyyar APC.
Mataimakin Gwamnan jihar Kano APC Dr. Nasiru Yusuf Gawuna (Khadimul Dawa’atul Islamiyya) ya karɓi Tsohon Mai Neman Zama Ɗan Takarar Majalisar jiha Na Ƙaramar Hukumar Gabasawa Malam Bashir Sa’ad Zakirai (Limamin Masallacin Juma’a a garin Zakirai) tare da jama’ar sa. Mutane sun ajiye tafiyar jam’iyyar NNPP inda suka dawo jamiyyar APC, ƙarƙashin jagorancin Ɗan Takarar…
-
Sarki Charles lll yana karanta harshen labarci dan ya gane Al’qurani
Fiye da musulmai miliyan uku ne ke zaune a Birtaniya, akwai kuma wasu masu yawa a kasashen da ke karkashin mulkin Birtaniya. Duk da cewa a al’adance wanda ke mulkin Birtaniya shi ne shugaban Cocin Ingila, Sarauniya ta yi fice wajen shiga al’amuran da suka shafi al’umar musulman Birtaniya. Ita ce Basarakiya ta farko da…
-
Kamfanin Pop Cola ya cika Shekara daya da fara aiki.
A lokacin wani kasaitatcen taro da ya shirya domin murnar cikarsa Shekara gida da fara aiki a Najeriya, kamfanin Pop cola ya sha alwashin karade Najeriya baki daya. Shugaban Kamfanin Hassan Mamuda ya bayyana haka a wajen taron bikin cikar kamfanin pop cola Shekara daya da fara aiki a Jihar Kano, Yana mai cewa sun…
-
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano tace zata cigaba da kamen mabarata.
Babban Kwamandan Hisbah na Jihar Kano Dr Harun Muhammad Sani Ibn Sina, ya bayyana hakan a lokacin ya kewa manema Labarai karin hasken yadda dakarun Hisbah suke aikin kamen mabarata a sassan Jihar Kano. Yace zasu cigaba da kamen mabaratan sabo da gwamnatin Kano ta haramta bara a tituna da sauran guraren haduwar Jama’a.
-
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano tace zata cigaba da kamen mabarata.
Babban Kwamandan Hisbah na Jihar Kano Dr Harun Muhammad Sani Ibn Sina, ya bayyana hakan a lokacin ya kewa manema Labarai karin hasken yadda dakarun Hisbah suke aikin kamen mabarata a sassan Jihar Kano. Yace zasu cigaba da kamen mabaratan sabo da gwamnatin Kano ta haramta bara a tituna da sauran guraren haduwar Jama’a.
-
DEMOKRADIYYA A NAJERIYA
Me yasa muke zagin junan mu akan Siyasar da ba musuluncine ya kawo taba ba? Tsarin Demokradiyya irin wacce mukeyi gaskiya akwai gyara da ayar tambaya akanta,domin manyan ciki dune a cikin jin da din amma mabiya kullum a wahale. Shin Dan uwa ka shiraya hujjar da zaka gabatar a gaban Allah ta kare tsarin…
-
RASUWA
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJUN. ALLAH YA YIWA MATAIMAKIN SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KURA. HON. GARBA MOHD BUTALAWA RASUWA A YAU DIN NAN. GARBA MOHD BUTALAWA. WANDA TSOHON WAKILIN KURA MADOBI GARUN MALAM A MAJALISAR WAKILAI TA TARAYYA. YA RASU YANA DA SHEKARU 62 YA BAR MACE DAYA DA YAYA 18, DA FATAN ALLAH YA GAFARTA…
-
ZABEN GWAMANA A KANO BA’SAN MACI TUWO BA…
Zuwa yanzu hukumar zabe ta kasa IINEC tace Abba Kabir Yusuf shine Dantakarar jamiyyar PDP,
-
Zabe ba fada bane
Wane shiri rundunar ‘yansanda tayi domin tun karar ‘yan bangar siyasa gabanin zaben gwamna a jihar Kano?
-
Kanun labarai
Wata kotun majistiri a kano taki bayar da belin yan bangar siyasa su 70. Alummar garin gamji a karamar hukumar Danbatta sun wayi gari da mamayar yan fashi da makami
-
The Journey Begins
Thanks for joining me! Good company in a journey makes the way seem shorter. — Izaak Walton