Siyasa

  • Me yasa ake cigaba da zargin matasa da laifukan kisan kai a Jihar Kano?

    Daga Abubakar Sale Yakub.Bisa zargi Mai karfi Ace matashi Dan shekara 20, dan ka wai ya samu sabani da matar mahaifinsa ya dauki makami ya halakata tare da Yarta kai wannan rashin Imani ya munana. Gaskiya laifukan kisan kai suna karuwa a sassan Jihar Kano, la’akari da yadda abin yake cigaba tun a shekarar data…

  • SAGIR KOKIGWARZON SHEKARA CIKIN ƳAN TAKARKARU JAM’IYYAR NNPP

    Daga Nazifi Bala DukawaTun baizamo zaɓaɓɓen ɗan majalisa ba Engr. Sagir Ibrahim Ƙoƙi ya gudanarda ayyuka ga al’ummar sa kamar Haka: Aikin sabuwar rijiyar burtsatse a mazaɓar Jakara. Shirin horarda ɗalibai ilimin na’ura mai ƙwaƙwalwa (Computer). Rabon Al-Qur’ani mai girma da kayan sauti a Masallatai. Biyan kuɗaɗen jarrabawar WAEC, NECO da JAMB ga ɗaliban shekarar…

  • SAGIR KOKIGWARZON SHEKARA CIKIN ƳAN TAKARKARU JAM’IYYAR NNPP

    Daga Nazifi Bala DukawaTun baizamo zaɓaɓɓen ɗan majalisa ba Engr. Sagir Ibrahim Ƙoƙi, ya gudanarda ayyuka ga al’ummar sa kamar Haka: Aikin sabuwar rijiyar burtsatse a mazaɓar Jakara. Shirin horarda ɗalibai ilimin na’ura mai ƙwaƙwalwa (Computer). Rabon Al-Qur’ani mai girma da kayan sauti a Masallatai. Biyan kuɗaɗen jarrabawar WAEC, NECO da JAMB ga ɗaliban shekarar…

  • Majalisar kansilolin Kumbotso ta bayyana dalilin tsege Shugabanta

    Bashir Alasan  Shugaban masu rinjaye na karamar Hukumar Kumbotso, yace sakamakon rashin hadin Kai da Shugabanci nagari, Yana mai cewa Majalisar ta samu gayara inda suka zabi Muktar Ma’aruf kansila Mai wakiltar mazabar Panshekara sai Hon. Ado Sule Kansila Mai wakiltar Danmaliki a matsayin mataimaki. Shi kuwa Tsohon Shugaban Majalisar kansiloli na karamar Hukumar Kumbotso…

  • Wasu Yan kwankwasiya sun koma Jamiyyar APC.

    Mataimakin Gwamnan jihar Kano APC Dr. Nasiru Yusuf Gawuna (Khadimul Dawa’atul Islamiyya) ya karɓi Tsohon Mai Neman Zama Ɗan Takarar Majalisar jiha Na Ƙaramar Hukumar Gabasawa Malam Bashir Sa’ad Zakirai (Limamin Masallacin Juma’a a garin Zakirai) tare da jama’ar sa. Mutane sun ajiye tafiyar jam’iyyar NNPP inda suka dawo jamiyyar APC, ƙarƙashin jagorancin Ɗan Takarar…

Design a site like this with WordPress.com
Get started