al’amuran yau da kullum
-
Alhaji Aminu Alhassan Dantata left us with a wonderful mantra_Ahmad Aminu
MY HUMBLE TRIBUTE TO OUR LATE LEADER AND FATHERMy family and I are extremely touched by the passing of Alhaji Aminu Alhassan Dantata, whom I have known since February 22nd, 1973. That was the day the Moroccan Airline conveying returning pilgrims from Jeddah to Kano crashed. It was the day I was coming back home…
-
Shugaban Kasa Bola Tinubi ya dawo gida Najeriya daga Faransa
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya koma ƙasar bayan shafe kusan mako huɗu yana ƙasashen Turai. Tinubu ya sauka Abuja, babban birnin ƙasar ne a yau Litinin da daddare. Cikin waɗanda suka tarbe shi akwai sakataren gwamnatin tarayya George Akume da ministan babban birnin tarayya Nyesom Wike da kuma shugaban ma’aikatan fadar shugaban ƙasa, Femi Gbajabiamila.…
-
Hukumar Jin dadin alhazan Jihar Kano ta fara raba kayayyaki ga maniyatan bana…
HUKUMAR JIN DADIN ALHAZAI TA JIHAR KANO TA FARA RABA KAYAN HAJJIN BANA Darakta Janar na Hukumar Jin Dadi da Walwalar Alhazai ta Jihar Kano, Alhaji Lamin Rabi’u Danbappa, ya fara rabon muhimman kayayyakin aikin Hajji ga alhazan jihar da za su tafi kasa mai tsarki. Alhaji Lamin Rabi’u ya bukaci dukkan masu shirin zuwa…
-
A lura da amfani da kayayyaki da aka tanadar a kasa Mai tsarki_Lamin Danbappa.
A Lura da Amfani da Kayayyakin da Aka Tanadar a Ƙasa Mai Tsarki – Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano Daraktan Janar na Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano, Alhaji Lamin Rabi’u Danbappa, ya yi kira ga maniyyatan da ke shirin zuwa aikin Hajji daga jihar da su kula da yadda za su…
-
Majalisar Limaman Juma’a tace tana tare da Gwamnan Kano Abba Kabir kan bijirewa umarnin Kotun ECOWAS
Shugaban Majalisar Limaman Juma’a na Jihar Kano Sheikh Muhammad Nasir Adam, ya bukaci Limaman Juma’a dasu goyi bayan Gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf, kan kin bin umarnin Kotun ECOWAS na cewa ya soke dokar hukuncin kisa kan wanda ya yi batanci ga Annabi S. A. W. Yace Majalisar tana goyon bayan matakin da Gwamnan…
-
Matatar man Dangote ta rage farashin litar mai zuwa naira 865
Matatar man Ɗangote ta sanar da rage farashin litar man fetur da take siyar wa ƴan kasuwa masu gidajen mai zuwa naira 865 daga naira 880. Idan za a iya tunawa a Wannan makon ne majalisar zartarwa ta kasa karkashin jagorancin Shugaban Kasa Bola Tinubu ta amine da sayar da danyen man ga matatun mai…
-
Kungiyar Yan Kasuwar Jihar Kano tace mutane sama da dubu biyu zata tallafawa a Jihar nan–Alh Ibrahim BBY Jarman Gaya
Kungiyar Yan suwa ta Jihar Kano, (Association of Kano Business Community) ta tallafawa Marayu da iyayen Marayu da Limamai da Masu kula da harkokin tsaro a unguwanni da kudade a fadin Jihar Kano. Lokacin d an yake jawabi a wani bangare na rabon kudaden, Alhaji Ibrahim BBY Jarman Gaya, Shugaban Dattawan Kungiyar Kasuwar Kantin Kwari,…
-
Mijin aure nake roko a wajen Sallar Tahajjud— Wata Budurwa
Matashiyar wadda take wannnan jawabi a wani hoton Bidiyoyin, “tace da farko tayi Addu’a Allah ya Kara Makkah da Madinah sai wasu suka cemin nayi addu’ar samun miji nagari” Yanzu Ina addu’a a lokacin Sallar Tahajjud Dan samun Miji na kwarai Wanda zai zama shilar shigata Aljanna” Matashiyar tana rike da Sallaya a hannunta da…
-
Gidauniyar Alhuda ta rabawa Marayu da Marassa karfi su 67 kayan Sallah
Rabon Tallafin kayan Sallah na Marayu, da Marasa karfi. Maza da Mata, Yara a Adadin Mutum 67 suka amfani a Karo (7) a karkashin jagorancin kungiyar Alhuda Foundation Dorayi.5 Tallafawa marayu a watan Ramadan da bayansa Yana Kara kusanta mumini ga Allah mahalicci. Dattawan unguwar Dorayi kanfako sun bayyana hakan ne a wajen rabon kayan…
-
An nada Saifullahi Muhd a matsayin Kwamandan Hukumar Tsaron Dajin Najeriya shiyyar Arewa maso yamma
An naɗa Saifullahi Muhammed a matsayin Kwamandan Hukumar Tsaron Dajin Najeriya shiyyar Arewa maso Yamma Hukumar Tsaron Dajin Najeriya (NFSS) ta nada Saifullahi Muhammed, dan asalin karamar hukumar Kano Munincipal daga jihar Kano, a matsayin kwamandan shiyyar Arewa maso Yamma. Wannan nadin ya zo ne bisa jajircewarsa da ƙoƙarin sa wajen tabbatar da tsaro da…
-
KANO STATE PILGRIMS WELFARE BOARD RECOGNIZED AS TOP STATE FOR MOBILIZING A LARGE NUMBER OF HAJJ DEPOSIT PAYMENTS
The Director General of the Kano State Pilgrims Welfare Board, Alhaji Lamin Rabi’u Danbappa, made this announcement today during a meeting with Local Government Hajj Center Officers, coordinators, and management staff at the Board’s Conference Hall. Represented by the Director of Administration and General Services, Alhaji Yusif A. Muktar, the Director General stated that during…
-
Rundunar Yansandan Jihar Kano ta mayarwa wani mutum baburinsa da aka sace.
Rundunar yan sandan jahar Kano, ta yi nasarar kwato wasu baburan adaidaita sahu na sata guda biyu, bayan samun sahihan bayanan sirri kan maboyar wadanda ake zargi a karamar hukumar Danbatta ta jahar. Kakakin rundunar yan sandan jahar Kano, SP Abdullahi Haruna ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya rabawa da manema…
-
Matatar man Dangote ta rage farashin litar Mai zuwa naira 899.50
Matatar mai ta Dangote ta ce ta rage farashin litar man fetir zuwa naira 899.50 gabanin bikin kirsimati da sabuwar shekara. Kakakin matatar Anthony Chiejina, ya ce an rage farashin litar man ne domin rage tsadar sufuri ga jama’a, a lokacin shagulgulan ƙarshen shekara. A cikin watan Nuwamba ma, matatar man mai zaman kanta ta…
-
Jam’iyyar Adawa ta PDP tace akwai muna-muna a kasafin kudin da Tinubu ya gabatar
Jam’iyyar PDP ta soki kasafin kuɗin da shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya gabatar wa majalisar dokokin ƙasar, wanda ta bayyana a matsayin wani abu da ”ba zai yiwu ba” kuma wanda ”babu gaskiya a ciki”. Sakataren yaɗa labaran PDP Debo Ologunagba, a cikin wata sanarwa a kan kasafin kuɗin, ya ce kasafin kuɗin ya shafi…
-
A Ranar 18 ga watan Disamba 1980 rikicin Maitatsine ya barke a Kano
A Rana Mai Kamar Ta Yau 18 Ga Watan Disamba 1980 Aka Soma Yakin Maitatsine A Birnin Kano. A Zamanin Gwamnan Kano Alhaji Abubakar Rimi Da Shugaban Kasa Alhaji Shehu Aliyu Shagari. Rikicin da makamin da akayi kwana 10 ana fafatawa ya yi sanadiyar mutuwar mutane kusan 10,000, ciki har da yan sanda 100 da…
-
Manyan Dalilan da suka haifar da tsadar Albasa a Najeriya
Albasa na daga cikin kayan miyar da aka fi amfani da su a kodayaushe. Ana fuskantar tsananin tsadar albasa a wannan shekara ta 2024, farashin ya yi tashin da ba a taɓa ganin irinsa ba a baya-bayan nan. Wannan ya sanya mutane da dama na mamakin ko mene ne ya haifar da hakan, kuma yaushe…
-
Yansanda sun cafke Yandaba 24 da ake zargi da haddasa rikici a Birnin Kano
Rundunar yan sandan jahar Kano ta samu nasarar kama mutane 24, wadanda dukkansu matasa ne dauke da muggan makamai bisa zarginsu da yin fada unguwanni. Cikin wata sanarwa da kakakin rundunar yan sandan jahar Kano SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya fitar ta ce an samu nasarar kama matasan ne biyo bayan fadace-fadacen da ya faru…
-
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya Sauke kwamishinoni biyar( 5)
Kwamishinoni 5 da Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya sauke
-
Hukumar Aikin Hajji ta Najeriya NAHCON ta jaddada aniyarta na gabatar da Hajj 2025 cikin nasara
Shugaban da Babban Jami’in Hukumar Hajji ta Najeriya (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ya sake jaddada aniyarsa ta tabbatar da gudanar da aikin Hajji na 2025 cikin nasara. Da yake jawabi a yayin taro da manyan jami’an hukumar kula da jin dadin alhazan musulmi da aka gudanar a hedkwatar hukumar NAHCON da ke Abuja, Farfesa.…
-
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya nada Shugabannin hukumomin Shari’a da Zakkah da Ma’aikata
Gwamnan jihar kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nada shugabannin hukumar Shari’a ta jihar da Hukumar Zakkah da hubsi da kuma na hukumar kula harkokin ma’aikata. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya fitar, ya ce gwamnan ya yi amfani da damar da kundin tsarin mulkin…
-
Rundunar ‘Yansandan Jihar Kano ta gana da masu ruwa da tsaki na Yakasai da Kofar Mata
Kwamishinan Yansandan Jihar Kano CP Salman Dogo Garba, ya gana da masu ruwa da tsaki a shalkwatar Yansanda da ke Bompai. Taron ganawar ya kunshi masu ruwa da tsaki daga unguwannin Kofar Mata da Zango da Zage da Yakasai A, da Yakasai B da Satatima da Yola da Dirimin Iya da Rimin Kira da Kankarofi…
-
Al’ummar garin Ganduje sun nuna rashin amincewa da cire Dagacinsu-Sulaiman Ganduje.
Al’ummar Garin Ganduje sun nuna rashin amincewarsu da sauke Dagacin Ganduje a yankin Karamar Hukumar Dawakin Tofa. Inda suna kaiwa Sarkin Kano 15, Aminu Ado Bayero gaisuwar Bangirma bisa jagorancin Dr Hussaini Umar Ganduje. Guda cikin Yan Tawagar al’ummar Ganduje, Suleiman Isma’il Ganduje, yace sun samu rakiyar Dr. Hussain Umar Ganduje, inda suka shedawa Sarki…
-
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya mika sanda da Shedar Kama aiki ga Maimartaba Sarkin Gaya
Kai tsaye daga garin Gaya inda mai girma gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir yake jagorantar bikin bayar da sanda da sauran kayan aiki ga Sarkin masarautar Gaya Alhaji Dr. Aliyu Ibrahim Gaya.
-
NAERIYA TA SAMU TALLAFIN RIGA-KAFIN CUTAR MALERIYA -GAVI
Najeriya ta karɓa tallafin allurar riga-kafin maleriya 846,000 samfurin R12/Matrix-M daga hukumar kula da riga-kafi ta duniya wato GAVI domin yaƙi da cutar maleriya. “Riga-kafin zai taimaka mana wajen yaƙi da cutar maleriya, da rage mace-mace a tsakanin ƙananan yara ƴan ƙasa da shekara biyar da kashi 13, da rage zuwa asibiti da kashi 22,”…
-
APC BATA SHIRYA CIN ZABE A KARAMAR HUKUMAR BIRNIN KANO BA-JAMILU ZANGO
Jamiyyar APC bata shirya cin zabe a karamar Hukumar Birni Kano municipal ba. Saboda yadda aka bi wajen futar Dan takara da son zuciya Ya kamata ta futar da mutun Mai nagarta wanda alumma zasu zabeshi. Hon Kamilu Salisu Zango ya bayyana haka, yace ” zamuyi asarar kujera, wanda a baya ma Chushen akai Mana…
-
TikTok ya goge bidiyo sama da miliyan 2.1 a Najeriya
Shafin TikTok ya ce ya goge bidiyoyi sama da miliyan 2.1 a Najeriya a cikin wata shida na farkon 2024 saboda saɓa ƙa’idojinsu. Kamar yadda rahoton tabbatar da bin dokokin amfani kafar da aka kamfanin ya fitar a ranar Talata ya nuna, kamfanin ya ce ya ɗauki matakin ne a cikin ƙoƙarin da yake yi…
-
Farashin kayan abinci a kasuwar Makarfi a Jihar Kaduna
1. Masara (Maize) fara Mai Aure Tsohuwa N65.000 har Zuwa N70.000 2. Masara Sabuwa (Maize new)N50.000 zuwa N52.000 Har N55.0003. Dawa (Guinea corn) N80.000.4. Dauro N80.000, zuwa N 85.000 5. Gero (millet) N66.000 zuwa N70.000. 6. Wake fari Sabo (White beans) N125.000 zuwa N135.0007. Wake suya (Soya beans) N90.000 har Zuwa N95.0008. Shinkafa (paddy rice)…
-
Darajar naira ta fadi kasa warwas da Kaso 43 %- a cewar Bankin Duniya
Rahoton da Bankin Duniya ya fitar a wannan watan ya nuna cewa darajar naira ta faɗi da kashi 43 a watan Agusta. Bankin Duniyar ya kuma ce kuɗin ƙasashen Afirka ta Kudu da Kenya na cikin waɗanda darajarsu ke farfaɗowa.
-
An bukaci mawadata dasu cigaba da tallafawa marassa karfi bisa koyi da Shugaban Hallita Annabi S. A. W
An bukaci al’ummar Musulmi kan cigaba gaba koyi da hallayen Annabi (S.A.W). Bayanin hakan ya fito ta bakin Alh Baba Habu Mika’ilu Warure, yayin taron Mauludi tunawa da ranar haihuwar annabi (s a w ) wanda ya gudanar a kofar gidansa Anan birnin Kano Maulidin da Kara Fara shi karon farko da iyalansa da yan…
-
Kungiyar Iyaye da Dalibai P. T. A reshen Jihar Kano tayi kukan rashin biyan kudin tallafi daga iyaye
Kungiyar iyaye da dalibai ta P.T.A ta kasa reshen jihar Kano, ta koka game da yadda Iyayen yara basa iya biyawa ya’yan su kuɗin PTA a ƙarshen zangon karatu. Shugaba kungiyar na jiha Alh. Sani Salisu danhassan ne ya bayyana hakan a yayin ziyarar wasu daga cikin makarantu dake jihar nan. Alh Salisu danhassan yace…
-
JAGORAN MATASAN BICHI YA JAGORANCI RABAWA DATTAWA SAMA DA DARI BIYAR NAIRA DUBU 20K
JAGORAN MATASAN KARAMAR HUKUMAR BICHI HON. ALH. MUSTAPHA KABIR ABUBAKAR (JAGORA) YA JAGORANCI BAWA DATTAWAN KARAMAR HUKUMAR BICHI KIMANIN SAMA DA MUTUM DARI BIYAR (500) TALLAFIN NAIRA DUBU ASHIRIN KOWANNENSU (#20,000). Jagoran Matasa Karamar Hukumar Bichi Alh. Mustapha Kabir Abubakar (Jagora) ya Jagoranci bayarda tallafin ne a ranar Asabar ga Iyaye Dattawa sama da Mutum…
-
Yan Sandan sun cafke Mutane uku d ake Zargin kisan kai don su Mallaki Filayensa.
Rundunar Yan Sandan jahar Kano ta cafke wasu matasa Uku da ake Zargin sun hada Kai tare da halaka Wani mutum mai suna Dahiru Musa , Dan Shekaru 32 mazaunin unguwar Dorayi. Kakakin Rundunar Yan Sandan jahar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya aike da Idongari.ng…
-
Makarantar Sa’adatu Rimi ta sake dawowa matsayin kwalejin ilimi-Gwamnatin Kano
Majalissar zartarwa ta jihar Kano ce ta amince karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf. A wata sanarwar mai ɗauke da saka hannun kwamishinan ma’aikatar yada labarai Hon. Baba Halilu Dantiye yace gwamnatin ta kuma rushe majalissar gudanarwar jami’ar.
-
Sarkin Kano na 15 Alh Aminu Ado Bayero ya ziyarci birnin Maiduguri
Gwamnan Jihar Borno Professor Babagana Umara Zulum ya bayyana alakar dake tsakanin Jihar Kano da Maiduguri da cewa tsohuwar alaka ce Mai tsohon tarihi. Gwamnan Babagana Zulum ya bayyana hakan ne lokacin da yake karbar bakuncin Mai Martaba Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero a gidan Gwamnati bisa rakiyar Shehun Borno Alhaji Abubakar…
-
Kwararren makarancin litattafan Hausa Ahmad Isa Koko ya rasu.
Ahmad Isah Koko mai karanta littafin “Rai Dangin Goro” da sauran littattafan adabin Hausa ya rasu bayan fama da jinya Ahmed Isa Koko dai sananne ne a fannin sadarwa, musamman a harshen Hausa a Najeriya. Ya shahara matuka wajen karanta litattafan adabin Hausa ta rediyo da kuma tallace-tallace wa kamfanoni. Ya rasu ne bayan doguwar…
-
Tawagar Hukumar Jin dadin Alhazai ta Jihar Kano ta kai ziyarar ta’aziyya ga Alh Kabiru Panda na rashin dansa.
Babban Daraktan Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano, Alhaji Lamin Rabi’u Danbappa, ya jagoranci tawagar gudanarwa da ma’aikata a ziyarar ta’aziyya ga Daraktan ayyukan Hajji, Alhaji Kabiru Muhammad Panda, bisa rasuwar Al-Amin Ibrahim Panda. dan babban yayansa. Al-Amin Panda, dan shekara 22, dalibi a Jami’ar Fasaha ta Kano, Wudil, ya cika shekara ta biyu…
-
Hukumar samar da magunguna ta Jihar Kano ta kai ziyarar bazata wasu cibiyoyi.
A kokarin tabbatar da wadatuwar magungunan a asibitocin jihar nan, jami’an Hukumar Samar da Magunguna da Kayan Asibiti ta Jihar Kano sun kai ziyarar-bazata zuwa rumbunan adana magunguna na shiyyar Gaya da Rano da Dambatta da kuma Gwarzo. Darakta-Janar na hukumar ta DMCSA Famasist Gali Sule, ta bakin Jami’in Hulda da Jama’a na ma’aikatar Farouk…
-
Gwamnatin Jihar Kano zata inganta harkokin fasaha zamani-Abba Kabir
Gwamnatin jihar Kano ta jaddada kudiranta na inganta harkokin fasahar zamani da Kuma inganta rayuwar matasa a jihar Kano gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana haka alokacin daya jagoranci taron kaddamar da sake bude makarantar bunkasa fasahar zamani dake karamar hukumar Kura Gwamna Yusuf ya ce tun bayan rufe makarantar a zamanin…
-
Hukumar jin dadin alhazai ta Jihar Kano ta sakawa Hukumar NAHCON sama da biliyan 18, domin Hajj bana.
Babban Daraktan Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano, Alh Lamin Rabi’u Danbappa yace hukumar ta aikawa Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) sama da Naira biliyan 18 domin shirye-shiryen aikin hajjin shekarar 2024. Yace duk da cewa mutane 3,110 sun biya kuɗin aikin hajjinsu, yawancinsu suna jiran bizarsu daga Hukumar NAHCON. Danbappa ya kuma…
-
Halartar miniyata aikin hajj cibiyoyin gwajin lafiya yana da alfanu a garesu-DG Laminu Danbappa
Darakta Janar na Hukumar Alh Laminu Rabi’u Danbappa, ya bayyana hakan a lokacin rangadin duba yadda aikin yake tafiya a sansanin Alhazai, ya himmatu wajen ganin Maniyatan Jihar Nan suna cike da koshin lafiya. Hukumar jin dadin alhazai ta Jihar Kano ta jaddada muhimmancin zuwa wajen gwajin duba lafiyar maniyata da ake gudanar yanzu haka…
-
Kwamandojin Hisbah na Kano suna da gudunmawar da zasu bayar dan cigaban Al’umma
Daga Abubakar Sale Yakub An bukaci kwamandojin Hisbah a kananan hukumomi 44 da su kara zage damtse wajen gunar da aiyuka ma su nagarta, ta yadda jama’a za su ci gaba da amfana da aiyukan hukumar a birni da kar kara. Babban kwamandan hukumar Hisbah na jiha, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa shine ya furta bukatan…
-
Hukumar jin dadin alhazai ta Jihar Kano tace ta kammala shirye shiryen Hajjin bana
Daga Abubakar Sale Yakub Shugaban Hukumar Alhaji Yusif Lawan, ya bayyana hakan a ranar Talata yace cikin nasara sun kammala dukkan shirye-shiryen aikin hajjin 2024 zuwa kasar Saudiyya. Wannan sanarwar ta zo ne a yayin gabatar da Jakunkuna da Uniform da sauransu a taron hukumar da aka gudanar a dakin taronta. Alhaji Yusif Lawan…
-
Hukumar alhazai ta Jihar Kano tayi alkawari yin aiki tare da Ma’aikatar kula da addinai ta Jiha. DG Laminu
Babban Daraktan Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano, Alhaji Laminu Rabi’u Danbappa, ya yi alkawarin hada kai da ma’aikatar kula da harkokin addinai ta jiha. Alhaji Laminu Rabi’u Danbappa ya bayyana haka a yau a lokacin da ya karbi bakuncin kwamishinan ma’aikatar harkokin addinai a ofishin sa. Danbappa, ya yaba da irin gagarumar gudunmawar…
-
Rundunar yansandan Jihar Kano zata samar da ofishin Jami’an Anti-Daba a unguwar Dorayi.
Rundunar yansandan Jihar Kano zata samar da ofishin Jami’an Anti-Daba a unguwar Dorayi da kewaye. Masu Mai unguwanni dake Dorayi da kewayenta sun amince da cewa dole kowa ya Fito ya bada gudunmowar sa. Kwamishinan Yansanda na Jihar Kano ya shale a kawo Jami’an yansanda na Anti-Daba da Anti-roberry Squad a Yankin Dorayi. Kazalika duk…
-
Alhazan Najeriya za su kudin kujera naira miliyan 6.8 a Hajj bana-NAHCON
Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ƙara kuɗin kujerar aikin Hajji da miliyan ɗaya da dubu ɗari tara, inda yanzu kuɗin suka koma naira miliyan shida da dubu 800 kan kujera ɗaya. Hukumar ta ce hakan ya faru ne sakamakon tashin farashin dala wadda da ita ce ake yin kiyasin dukkanin abubuwan da maniyyata suke bukata.…
-
Taimakawa Marayu da Marassa karfi zai kawo ƙarshen Talauci da tsadar rayuwa-Alhuda
Tallafawa marayu da marassa karfi da ke cikin Al’umma zai kawo saukin yunwa da Talauci da Jama’a suke fama dashi. Shugaban Gidauniyar Al, Huda dake unguwar Dorayi fako Ali Abdullahi, ya bayyana hakan a lokacin da ya Jagorancin rabon kayan Sallah ga Marayu 80 a yau Lahadi. Yace ganin halin da Jama’a suke ciki hakan…
-
Kotun tafi da gidanka me kula da sha’anin Alhazai ta Jihar Kano ta mika rahoton aikin hajji bara.
Daga- Abubakar Sale Yakub Mai rikon Shugabancin Kotun Alh Mustapha Datti Sa’ad ya gabatar da kundin bayanan ga Babban Daraktan Hukumar alhazai na Jihar Kano Alh Laminu Rabi’u Danbappa, a ranar Juma’a. Rahoton ya kumshi dukkan bayanan abubuwa da suka faru ciki harda kalubale da nasarar da aka samu. A Hajj bana Kotun tafi da…
-
Hukumar alhazai ta Jihar Kano tace za tai aiki da kungiyoyi domin hidimtawa Alhazai.
Daga-Abubakar Sale Yakub Kofata a bude take muyi aiki tare da kowacce kungiya Dan kawo cigaba a lokacin hajjin bana. Laminu Rabi’u Danbappa. Darakta Janar na Hukumar jin dadin alhazai ta Jihar Kano Alh Laminu Rabi’u Danbappa, ya bayyana hakan a lokacin da yake karbar Lambar yabo da kungiyar matasa masu hidimtawa Alhazai ta kasa…
-
Masu gidajen burodi sun janye yajin aiki a Najeriya
Ƙungiyar masu gidajen burodi ta kasa (AMBCN) ta janye yajin aikin da ta shiga bayan wata tattaunawa da ta gudanar da jami’an ma’aikatar noma ta Najeriya A cikin wata sanarwa da ta fitar da yammacin ranar Laraba, wadda ta samu sa hannun shugabanta, Mansur Umar, ƙungiyar ta ce ta cimma wasu yarjeniyoyi da gwamnatin Najeriya…
-
Gwamnatin Jiha ta jaddada aniyarta na gyara sansanin alhazan Jihar Kano
Daga Abubakar Sale Yakub Shugaban Hukumar Alhazai ta kasa, Alhaji Jalal Ahmad Arabi, ya mika sakon taya murna ga Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusif kan nasarar da ya samu kotun koli. Alhaji Jalal Ahmad Arabi, ya bayyana haka ne a yau a lokacin da ya kai ziyarar ban girma ga hukumar jin dadin alhazai…
-
Matashin da ya kwaci wayar wata mata mota ta kadeshi ya rasu
Daga Abubakar Sale Yakub Mai kwacen wayan nan da mota ta buge shi a Kano ya rigamu gidan gaskiya , a cewar rundunar ’yan sandan jihar Kano. A safiyar ranar Talata ce mai kwacen wayan ya ce ga garinku nan a inda aka kwantar da shi, a Asibitin Murtala, inji kakakin rundunar, Abdullahi Harun Kiyawa,…
-
An samu raguwar masu Shan Taba Sigari a Duniya
Daga Abubakar Sale Yakub An samu raguwar masu shan taba sigari daga mutum guda cikin kowanne uku zuwa mutum daya cikin kowanne biyar a duniya, a cewar hukumar lafiya ta duniya. Hakan na kunshe ne a wani rahoto da hukumar ta fitar a ranar Talata. Rahoton shi ne na baya-bayan nan da ya yi nazari…
-
Alhazan Jihar Kano sun samu ingantattun gidaje a Hajjin bana 2024-DG Laminu Danbappa
Daga Abubakar Sale Yakub Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano karkashin jagorancin Alhaji Laminu Rabi’u Danbappa, Darakta Janar, ta dukufa wajen samar da ingantattun masaukai ga maniyyatan Jihar Kano a kasar Saudiyya. A sanarwar da Jami’in hulda da jama’a na hukumar, Sulaiman Abdullahi Dederi ya sanyawa hannu, yace a ranar Laraba ne Alhaji Laminu…
-
Kotun koli tace zata sanar da ranar yanke hukunci tsakanin Abba da Gawuna
Kotun ƙoli ta ce za ta sanar da ranar da za ta yanke hukuncin ƙarshe kan shari’ar gwamnan Kano tsakanin gwamna Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP da Nasiru Yusuf Gawuna na jam’iyyar APC. Kotun ta bayyana haka ne a yau Alhamis bayan zaman da ta yi na farko kan ƙarar da gwamna Abba Kabir…
-
Abubakar Sale Yakub From Patience to Spotlight
By Adamu Aminu. With acknowledgment to an adage that affirmed that old age is a sign of mental maturity. But, due to an exception in every generality, some people in their youthful exuberance are lucky to have a sound mental capacity before reaching old age. Youth endowed with these traits are usually noted by casual…
-
Hukumar kula da Asibitocin Jihar Kano ta dakatar da wasu Ma’aikatan Asibitin Imamu Wali
Daga Abubakar Sale Yakub Sakataren zartarwa na hukumar kula da asibitocin jihar Kano Dakta Mansur Mudi Nagoda, ya amince da dakatar da jami’an tsaron asibitin haihuwa na Imamu Wali sannan ya umarci zone, wato shiya da ta kawo wasu jami’an tsaro tare da sanya su cikin gaggawa. Wannan ci gaban ya biyo bayan wani faifan…
-
Karancin takardar Naira ta yi kamari a birnin Abuja
Wasu sassa na babban birnin tarayya, FCT, sun fara fuskantar karancin kudin Naira, a daidai lokacin da ‘yan Najeriya ke fara bukukuwan Kirsimeti. A kalla bankunan kasuwanci guda bakwai a unguwar AYA da ke Abuja sun kasa raba kudi a ranar Alhamis. Wakilin DAILY POST, wanda ya ziyarci wadannan na’urorin ATM a yammacin ranar Alhamis,…
-
Allah Sarki Al’ummar Kauyen Tudun Biri an kashesu bada hakkin su ba
Hawaye Yana cigaba da zuba a fuskar Mai tausayi al’ummar Kauyen Tudun Biri sun mutu bada hakkinsu ba. cikin shekaru 20 da suka gabata yankin arewacin Najeriya Yana zaune lafiya batare da samun tashin hankali na daukar makamai daga wasu mutane ba.Sai dai akan samu fadace fadacen kabilanci a wasu Yan kunan . A yanzu…
-
Tawagar Gwamnatin Tarayya ta ziyarci al’ummar Kauyen Tudun Biri da ke Kaduna
Daga Abubakar Sale Yakub Gwamnan Jihar Kafuna ya karbi bakuncin mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, GCON, wanda ya jagoranci tawagar gwamnatin tarayya zuwa gidan Sir Kashim Ibrahim domin jajantawa gwamnati da al’ummar jihar Kaduna bisa asarar rayuka da aka yi a kauyen Tudun Biri sakamakon harin da jiragen yaki mara matuki na sojoji suka kai.…
-
Majalisar limaman Juma’a ta Kano tayi ala wadai da harin sojoji kan Musulmi masu taron Mauludi a Kaduna
Daga Abubakar Sale Yakub Majalisar Limaman Masallatan Juma’a ta Jihar Kano ta yi kira ga Jami’an tsaron kasar nan dasu rika kula a duk lokacin da suke aikin kai hare hare dan kaucewa irin abin da ya faru kan Musulmi masu taron Mauludi a Jihar Kaduna. Shugaban Majalisar Limaman Masallatan Juma’ar Sheikh Muhammad Nasir Adam,…
-
KAROTA ta baiwa masu kasuwanci a Gadojin Kurna awa 44 da su tashi
Daga Abubakar Sale Yakub Hukumar Kula da Zirga zirgar Ababen Hawa ta jiha KAROTA ta bayar da wa’adin awa Arba’in da hudu (44) ga masu kasa Kaya su daina kasuwanci kan gadar Kurna Babban Layi da Gadar Kurna Yandoma. Shugaban Hukumar KAROTA Engr. Faisal Mahmud Kabir ne ya bayyana haka a yau, lokacin da ya…
-
Asibitoci 14 suka karbi sabbin motocin daukar marassa lafiya da Gwamnatin Kano ta samar– Dr. Nagoda
Daga Abubakar Sale Yakub Gwamnatin Jihar Kano ta raba motocin daukar marasa lafiya guda 14 ga wasu cibiyoyin kiwon lafiya a jiharnan a wani bangare na alkawurran da gwamna Abba Kabir Yusuf ya dauka na inganta ayyukan da ake gudanarwa a bangaren lafiya. Babban Sakataren Hukumar kula da Asibitoci ta Jihar Kano Dokta Mansur Mudi …
-
Rundar Yansandan Kano ta bayar da umarnin kama Dansandan da ya harbe wani matashi a unguwar Kurna.
Rundunar Yan sandan Jihar Kano ta Bayar da Umarnin Kamo Dan Sandan da ya harbe wani Matashi har lahira a Unguwar Kurna dake karamar Hukumar Fagge. Ha Kuma Kwamishinan yace za’ayi Bincike akan jami’in Dan sandan da laifin kisan Kai da makami Kwamishinan Yan sandan Jihar Kano CP Muhammad Hussain Gumel ta Cikin wata Sanarwa…
-
An fara rabon magunguna kyauta a mazabu 11 da ke Dala _a cewar MD Kantin Kwari
Daga_Abubakar Sale Yakub Tallafawa fannin Kula da lafiyar Al’umma babban aiki ne dake kan gwamnati da mawadata da kungiyoyi da sauran Jama’a. Hakan yasa Manajan Daraktan Kasuwar Kantin Kawari Alh Hamisu Sa’ad Dohon Nama, ya bijiro da Shirin kula da lafiyar Jama’a da basu Magani kyauta ga Al’ummar mazabu 12 a karamar Hukumar Dala a…
-
Hukumar Jin dadin alhazai ta Jihar Kano ta bukaci maniyata dasu gaggauta biyan kudin su_ DG Laminu
Daga, Abubakar Sale Yakub Hukumar Jin dadin alhazai ta Jihar Kano ta bukaci maniyatan aikin hajji bana dasu Kara kaimi wajen biyan kudadensu kafin cikar wa’adin kwanaki arba’in da NAHCON ta sanya. Babban Daraktan Hukumar Alh. Laminu Rabi’u Danpappa, ya bayyana hakan a lokacin da yake kaddamar da taron wayar da akan Jami’an Alhazai na…
-
Alhajin Jihar Kano me shekaru 75 ya rasu a kasar Saudia
Daga Abubakar Sale Yakubu Darakta Janar na Hukumar jin dadin alhazai ta Jihar Kano Alh Laminu Rabi’u Danpappa, ya fitar da sanarwar a yau a karamar Hukumar Gaya. Alh Danpappa yace yace rasuwar Alhajin Jihar Kano, Wanda ya rage a kasar Saudia.Alh. Umar Hamza ta bigi zuciyarasa. Alh Hamza Umar, Yana da shekaru 75, ya…
-
Allah ya yiwa Sheik Yusuf Ali rasuwa Yana da 73
Sanannan Malamin Addinin Musulunci na Jihar Kano, Sheikh Yusuf Ali (Sarkin Malaman Gaya), ya rasu yana da shekaru 73 a daren ranar Lahadi. Sanarwar rasuwar fitatcen Malamin ta fito ne ta hannun dansa Muslihu Yusuf Ali ta kafar sadarwasa ta Facebook a daren ranar Lahadi. An haifi Sheikh Yusuf Ali a shekarar 1950, a garin…
-
Gwamnatin Kano tace ta gamsu da yadda Jami’an kashe gobara suke aikin su a Kasuwar Kantin Kwari—SA Ibrahim Company
Daga Abubakar Sale Yakub Alhaji Ibrahim Garba Kamfani (Mataimaki na Musamman ga Zababben Gwamnan Jahar Kano, His Excellency Engr. Abba Kabir Yusuf, a Kasuwar Kantin Kwari) ya bayyana hakan a lokacin ziyarar aiki da ya Kai ofishin Hukumar Kashe gobarar na Jihar Kano da ke a cikin kasuwar. Yace ya ziyarci ofishin Hukumar Kashe Gobara…
-
Hukumar gudanarwa Kasuwar Kantin Kwari zata horar da masu aikin shara a kasuwar
Alhaji Hamisu Sa’ad Dogon Nama (MD Kantin Kwari) tareda Alhaji Ibrahim Garba (SA Kantin Kwari) sun halarci zaman tattaunawa ta musamman da kamfanin Vicinegis Staint Limited, kamfanin dake kulada ayyukan kwashe shara tareda tsaftar Muhalli. Zaman ya gudana da shugabancin kasuwar da kuma rukunonin Kungiyoyi da hukumomi kamar haka: Kamfanin zai bayarda horo na musamman…
-
Sheik Tijjani Shehu Mai-Hula ya zama Shugaban Kwamitin bitar Alhazai na Jihar Kano
Daga Abubakar Sale Yakub Darakta Janar na Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano, Alh Laminu Rabi’u Danbappa, ya ambata hakan a ranar Litinin a lokacin taron da ya gabatar tare da Malaman Bita na kananan hukumomin Jihar Kano 44, a shelkwatar Hukumar. Sanarwar da Jami’in hulda da jama’a na hukumar, Sulaiman Abdullahi Dederi ya…
-
Kamfanin Sadarwa na MTN yayi alkawarin kara karfin NETWORK a Kasuwar Kantin Kwari-SA Ibrahim Company.
Daga Abubakar Sale Yakub Jami’an Kamfanin na MTN suka bayyana hakan a loakcin da suka karbi tawagar Babban Maitaimakawa Gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf, kan sha’anin Kasuwar Kantin Kwari, SA Ibrahim Company, a ranar Laraba.Sun ce kamfanin Yana aiki cikin sa’o’i 24 domin kyautatuwa abokan Huldarsa. Da yake jawabi Alhaji Ibrahim Garba Kamfani (SA…
-
Gwamnatin Kano ta nemi hadin kan Hukumar Kiyaye afkuwar hadura ta kasa domin kyautatuwar kasuwanci a Kasuwar Kantin Kwari -SA Kamfani
Gwamnatin Jihar Kano ta nemi hadin Hukumar Kiyaye afkuwar hadura da ta kasa road Safety wajen samar da kyakykyawan Yana in kasuwanci a Kasuwar Kantin Kwari.Maitaimakawa Gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf, kan sha’anin Kasuwar Kantin Kwari, Hon. Ibrahim Garba Kamfani, ya buakci hadin akan a lokacin da ya Kai ziyarar bangirma da kulla Alaka…
-
Kwamishinan Shari’a na Jihar Kano ya jinjinawa Sanata Kawu Sumaila kan kudirin kafa Kwalejin Gwamnatin Tarayya a garin Karaye-Barista Dederi
Daga_ Abubakar Sale Yakub Kwamishinan Shari’a na Jihar Kano, Barista Haruna Dederi ya jinjinawa Sanata Kawu Sumaila, mai wakilatar Kano ta Kudu bisa kudirin da ya gabatar a zauren Majalisar Dattijai na neman kafa Babbar Kwalejin Gwamnatin Tarayya ta Musamman a Karamar Hukumar Karaye a ranar Laraba a birnin Abuja. Barista Dederi, ya bayyana hakane…
-
Gwamnatin Jihar Kano zata gudanar da aikace aikace a Gadojin Kofar Nasarawa da ta Obasanjo.
Kwamishina Ayyuka da Gidaje na Jiha Injiya Marwan Ahmad, ya bayyana hakan a ranar Lahadi. Yace za a fara aikin a ranar Alhamis 19 ga watan Oktoba, dan haka za a bude hanyar kasa ta Kofar Nasarawa domin zurga zurbar ababan hawa.
-
HAJJ 2024-Maniyatan aikin hajji na Jihar Kano zasu fara ajiye naira miliyan 4.5
Daga Abubakar Sale Yakub Hukumar jin da din alhazai ta Jihar Kano a hukumance ta kaddamar da shirye shiryen aikin Hajji na shekarar 2024 a ranar Alhamis.Babban Daraktan Hukumar Alh Laminu Rabi’u, ya bayyana hakan a loakcin da yake kaddamar da Shirin a taron manema Labarai a ofishinsa a birnin Kano. Yace Hukumar aikin hajji…
-
Gwamnatin Kano ta musanta wani rahoton Facebook da ke cewa mutane 10 sun rasu rana daya a Asibitin Koyawar na Nasarawa.
Daga Abubakar Sale Yakub Hukumar kula da Asibitoci ta Jihar Kano ta musanta rahoton dake yawo a kafar sada zumunta cewa marassa lafiya 10 sun rasu a Rana daya a Asibitin Koyawar na Abdullahi Wase. Babban Sakataren Hukumar kula da Asibitoci ta Jihar Kano Dr Mansur Nagoda ya mayar da martani kan labarin da wani…
-
Gwamnan Abba Kabir Yusuf ya mikawa Ma’aikacin Hukumar Alhazai ta Kano da ya tsinci $16000 kyaututtuka.
Daga Abubakar Sale Yakub Gwamnatin Jihar Kano ta gwangwaje Ma’aikacin Hukumar jin dadin alhazai ta jiha Dayyabu Dan Gezawa da takardar aukar aiki da kyautar naira miliyan daya da kujerar aikin Hajj, sakamakon dawo da kudin da ya tsinta dala ($16,000) kudaden da guzurin Alhazai ne Gwamnan jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf ya jinjinawa …
-
An kubutar da Jimi’in Alhazan Karamar Hukumar Bebeji -DG Pilgrims
Daga- Abubakar Sale Yakub An saki Jami’in alhazai na Karamar Hukumar Bebeji Alh Sagir Umar Kofa, wanda akai garkuwa da shi a kwanakin baya. Darakta Janar Hukumar jin da din alhazai ta Jihar Kano, Alh Laminu Rabi’u Danpappa, ya ziyarci Jami’in ya kuma jajanta masa tare da addu’ar Allah ya kiyaye afkuwar hakan a nan…
-
Maniyacin aikin Hajjin bana daga Jihar Bauchi zai fara ajiye Naira miliyan uku.
Daga Abubakar Sale Yakub Hukumar jin da din alhazai ta Jihar Bauchi tace dukkan maniyacin aikin Hajjin 2024, zai fara ajiye Naira miliyan uku(3). Babban Sakataren Hukumar Iman Abdurrahaman Ibrahim Idrsi ya bayyana haka yace Za a fara karbar kudin a ranar 1st Ga wata Oktoba 2023. A cewar Jami’in Hulda da Jama’a na Hukumar…
-
Hukumar jin da din alhazai ta Jihar Kano, ta bayar da tabbacin yin aiki tare da Majalisar dokokin Jihar Kano dan inganta ayyukan Hukumar.
Daga Abubakar Sale Yakub Darakta Janar na Hukumar jin da din alhazai ta Jihar Kano Alhaji Laminu Rabi’u Danpappa, ya jaddada aniyarsa tayin aiki tare da Majalisar dokokin Jihar nan domin ciyar da ayyukan Hukumar Alhazai gaba. Lamiru Rabi’u ya bayyana hakan ne a loakcin da yake karbar bakuncin Shugaban kwamitin aikin hajji na Majalisar…
-
HMB_Ta kama wani mutum da yake cutar marassa lafiya a Asibitin Yara na Hasiya Bayero-Dr. Nagoda
Hukumar kula da Manyan Asibitoci ta Jihar Kano ta kama wani mutum da yake sayarwa da marassa lafiya magani ba bisa ƙa’ida ba a Asibitin yara na Hasiya Bayero da ke cikin birnin Kano. Shugaban Hukumar kula da Manyan Asibitoci ta Jihar Kano Dr. Mansur Nagoda, ya tabbatarwa da Wakilin Express Radio Abubakar Sale Yakub,…
-
Ma’aikatan Asibitin Hijj Camp sun karrama Alh. Laminu Rabi’u Danpappa da Lambar yabo bisa kwazonsa a aiki.
Daga_Abubakar Sale Yakub Darakta Janar na Hukumar jin da din alhazan Jihar Kano Alh, Laminu Rabi’u Danpappa, yayi alkawarin yin duk Mai yuwuwa wajen ganin alhazan Jihar nan samu kulawar data dace a aikin Hajjin bana. Alh. Laminu Danpappa ya bayyana hakan ne bayan ya karbi lambar yabo daga Ma’aikatan dake aiki a Asibitin sansanin…
-
Wani kasurgumin Dan kirifto yace zai rika cin burodi da ruwa a gidan kaso
Lauyan Sam Bankman-Fried, wanda ya samar da shafin kirifto na FTX – da ya rushe – ya ce Sam ya koma cin burodi da ruwa a gidan yari. Gidan yarin – da aka ajiye shi yayin da ake ci gaba da yi masa shari’a – ba shi da abinci mai inganci da Mista Bankman-Fried ke…
-
Kotu ta zartar da hukuncin daurin rai da rai kan wata malamar jinya
Daga ASY An yanke hukuncin ɗaurin rai-da-rai ga wata ma’aikaciyar jinyar jarirai, Lucy Letby, wadda ita ce ta fi yi wa ƙananan yara kisan ɗauki ɗai-ɗai a tarihin baya-bayan nan na Birtaniya. An yanke mata hukunci ne bayan samun ta da laifin kashe jariri bakwai, da kuma yunƙurin kashe ƙarin shida a wani asibitin yara…
-
NIWOPA ta Karrama Kwamishina Kachako da Ambasadan Zaman lafiya.
Daga NBA Kungiyar matan Nigeria masu Rajin Kawo cigaba mai suna ‘Nigerian Women Progressive Alliance’ ta karrama kwamishinan ma’aikatar raya karkara da cigaban al’umma Alh. Hamza Safiyanu Kachako da matsayin Jakada zaman lafiya bisa kokarinsa na samar da aiyukan cigaban al’umma da tallafawa dalibai kuma matasa. Da take mika Alamar karramawar Shugabar kungiyar Comrade Halima…
-
Ma’aikatar raya karkara ta gudanar da yashe magudanan ruwa a unguwar Rjiyar Lemo da sauran gurare.
Daga NBA Kwamishinan ma’aikatar raya karkara da cigaban al’umma Alh. Hamza Safiyanu Kachako tare da ma’aikatan ma’aikatar sun shiga aikin yashe magudanun ruwa a Unguwar Rijiyar Lemo da sauran wuraren da aka gudanar da aikin anan birnin kano. Kwamishinan wanda ya yi gargadi akan masu zubar da shara a magudanun ruwa ya bukaci al’umma su…
-
Bukatar Samar da Cibiyar Tattara bukatun Al’ummar Kano-Dr. Gali Sa’idu, BUK.
Daga NBA Shugaban Tsangayar Ilimin Manyan da Aiyukan Al’umma ta Jami’ar Bayero dake nan kano Dr. Gali Sa’idu ya bayyana muhimmancin gwamnati ta samar da cibiyar tattara bayanai akan bukatun al’ummar jahar kano domin binsu daki daki wajen kokarin magance su. Dr. Gali Sa’idu ya bayyana haka ne a yayin kammala horar da ma’aikatan ma’aikatar…
-
Darakta Janar na Hukumar jin da din alhazai ta Jihar Kano Alhaji Laminu Rabi’u Danpappa ya samu lambar yabo
Daga Abubakar Sale Yakub Kungiyar tsofaffin daliban Makarantar Sakandiren Lautai da ke garin Gumel a Jihar Jigawa sun karrama Darakta Janaral na hukumar Jin dadin alhazai ta jihar Kano Alh.Laminu Rabiu a ranar Laraba Ofishinsa. Da yake jawabi tun da farko shugaban kungiyar na kasa Alh. Nafiu Shuaibu, ya bayyana kyawawan halayen Laminu Rabiu wadanda…
-
Gwamnatin Kano za ta raba kayan aikin Gayya ga Kungiyoyi-Comm. Kachako.
Daga NBA_IOF Gwamnatin jahar kano za ta samar da wadataccen kayan aiki ga kungiyoyin aikin gayya domin yashe magudanun Ruwa. Kwamishinan ma’aikatar raya karkara da cigaban al’umma Alh. Hamza Safiyanu Kachako ya bayyana haka a lokacin da ya karbi bakuncin shugabannin kwamitin koli na aikin gayya a ofishinsa dake ma’aikatar. Alh. Hamza Safiyanu Kachako wanda…
-
Gwamnatin Kano za ta raba kayan aikin Gayya ga Kungiyoyi-Comm. Kachako.
Daga NBA_IOF Gwamnatin jahar kano za ta samar da wadataccen kayan aiki ga kungiyoyin aikin gayya domin yashe magudanun Ruwa. Kwamishinan ma’aikatar raya karkara da cigaban al’umma Alh. Hamza Safiyanu Kachako ya bayyana haka a lokacin da ya karbi bakuncin shugabannin kwamitin koli na aikin gayya a ofishinsa dake ma’aikatar. Alh. Hamza Safiyanu Kachako wanda…
-
Sabon Coordinator na cibiyar Dangote ta Jihar Kano ya yi alkawarin horar da matasa sana’o’i
Daga_NBA Sabon Ko’odinatan cibiyar koyar da sana’o’i ta Aliko Dangote dake Tamburawa anan kano Alh. Alkasim Hussaini Wudil ya yi alkawarin bunkasa aiyukan cibiyar domin amfanin al’umar jahar kano da arewacin kasar nan. Ya bayyana haka ne a lokacin da ya shiga ofishinsa domin kama aiki a ranar Larabar nan. Alh. Alkasim Hussaini Wudil, ya…
-
Malam Muhammadu Sanusi na biyu Sarkin Kano na 14, ya gana da Shugaban Mulkin Sojan Nijar
Wallafawa Bashir Jantile Maimartaba Sarkin Kano na 14 Khalifa Muhammadu Sanusi II, a yau Laraba yau sadu da Shugaban Milkin Soja na Kasar Niger, Col Abdulraham Tchaini a Niamey domin samu mafita da sasantawa ta Nigeria.
-
Shugaban Majalisar Dattijai Godswill Akpabio ,yayi subutar baki kan kudaden hutu-
Daga ASY Shugaban Majalisar Datawan Najeriya Godswill Akpabio ya yi suɓul-da-baka, inda ya sanar da cewa majalisar ta tura wa mambobinta ‘kuɗin more hutu’ A lokacin zaman majalisar na ƙarshe kafin tafiya hutu, Akpabio ya ce “Da zarar an rantsar da Sanata Umahi a matsayin minista, za mu sake tsara shugabancin majalisar.” Sai ya ce…
-
Kabarurruka masu yawa sun rufta a makabartar Kuka Bulukiya
Daga Isa Magaji Rijiya biyu Al’umma mazauna Unguwannin Dala sun koka kan yadda Hanyar shiga Maƙabartar Kuku Bukukiya ta lalace da kuma Ruftawar Kabarurruka a Maƙabartar. A gefe guda mazauna Unguwannin sun koka sakamakon mamakon Ruwan sama da aka fara yi ya sanya hanyar bata biyuwa gaba-daya ko Mutawa aka yi to sai dai ayi…
-
Darakta Janar Hukumar alhazan Jihar Kano ya je ta’aziyya ga iyalan alhazan Kano da suka rasu a Saudiya.
Daga Abubakar Sale Yakub Darakta Janaral na hukumar Jin dadin alhazai ta jihar Kano Alh. Laminu Rabiu Dan Bappa, tare da Daraktocinsa da ma’aikatan hukumar da jami’an alhazai na kananan hukumomi sun Kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan Haj Hadiza Isma’il ta kauyen Boda da ke karamar hukumar Madobi da Kuma iyalan Alh. Alu Dan’azumi da…
-
Ganduje ya zama Shugaban Jam’iyar APC na kasa
Kwamitin gudanarwa na jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ya tabbatar da zaɓen Dakta Abdullahi Umar Ganduje, tsohon gwamnan jihar Kano, a matsayin sabon shugaban jam’iyyar na ƙasa. An zaɓi Ganduje ne a lokacin taron kwamitin gudanarwar jam’iyyar na 12 da aka gudanar a otal ɗin Transcorp Hilton da ke Abuja babban birnin ƙasar. Shugaban…
-
NLC ta dakatar da shirinta na shiga yajin aiki a Najeriya
Gamayarr ƙungiyar kwadago ta Najeriya ta dakatar da shiga yajin aikin da ta shirya gudanarwar a fadin ƙasar sakamakon cire tallafin man fetur. Shugaban haɗaɗdiyar ƙungiyar ƙwadago ta TUC Festus Osifo ne ya bayyana haka lokacin wata tattaunawa da gidan talbijin na Arise News da safiyar ranar Alhamis. Ya ce sun ɗauki matakin ne bayan…
-
Gwamnatin Kano ta gano matsalolin da Makabartun kano suke ciki-Com Kachako.
Daga NAJ Gwamnatin jihar Kano ta gano manyan matsalolin makabartu a cikin birnin Kano. Shugaban kwamitin kuma kwamishinan ma’aikatar raya karkara da bunkasa rayuwar al’umma Alh. Hamza Safiyanu Kachako, ya bayyana haka ne jim kadan bayan karbar rahoto akan halin da suke ciki daga ‘yan kwamitin duba Makabartun a ofishinsa. Ya ce rahoton ya nuna…
-
Rundunar Ƴansandan Jihar Kano tana neman wasu Yandaba ruwa ajallo
Daga Abubakar Sale Yakub Rundunar Yan Sandan Jihar Kano tana gayyatar wadannan mutane da ake zargi da jagorantar harkar “Daba” da su kai kansu ofishin Yan Sanda mafi kusa, ko kuma a buga nemansu ruwa a jallo sannan a kamosu su fiskanci hukunci i. Burakita, Unguwar Dorayi Karamaii. Messi, dake Kan Tudun Dalaiii. Dan Boss,…