Mijin aure nake roko a wajen Sallar Tahajjud— Wata Budurwa

Matashiyar wadda take wannnan jawabi a wani hoton Bidiyoyin, “tace da farko tayi Addu’a Allah ya Kara Makkah da Madinah sai wasu suka cemin nayi addu’ar samun miji nagari”

Yanzu Ina addu’a a lokacin Sallar Tahajjud Dan samun Miji na kwarai Wanda zai zama shilar shigata Aljanna”

Matashiyar tana rike da Sallaya a hannunta da alama a lokacin tafiya Sallar dare ko ta dawo tayi wadannan kalaman. zuwa yanzu dai akwai dimbin Yan mata da suke suke zuwa Sallar dare domin samun mijin aure sabo da sun gaji da zama gida.sai dai wasu mazan sunce tsadar da aure yayi Hakan yasa suka janye jikinsu.

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started