Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya mika sanda da Shedar Kama aiki ga Maimartaba Sarkin Gaya

Kai tsaye daga garin Gaya inda mai girma gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir yake jagorantar bikin bayar da sanda da sauran kayan aiki ga Sarkin masarautar Gaya Alhaji Dr. Aliyu Ibrahim Gaya.

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started