APC BATA SHIRYA CIN ZABE A KARAMAR HUKUMAR BIRNIN KANO BA-JAMILU ZANGO

Jamiyyar APC bata shirya cin zabe a karamar Hukumar Birni Kano municipal ba.

Saboda yadda aka bi wajen futar Dan takara da son zuciya Ya kamata ta futar da mutun Mai nagarta wanda alumma zasu zabeshi.

Hon Kamilu Salisu Zango ya bayyana haka, yace ” zamuyi asarar kujera, wanda a baya ma Chushen akai Mana saboda wasu dalilai toh Ina Kira ga Jagororinmu na Municipal Dr.Mukthar ishak Yakasai
DG Baffa babba Dan Agundi
Amb.Kabiru Rabiu cewa akwai babbar matsala a municipal indan aka shiga zabe a haka”.

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started