Darajar naira ta fadi kasa warwas da Kaso 43 %- a cewar Bankin Duniya

Rahoton da Bankin Duniya ya fitar a wannan watan ya nuna cewa darajar naira ta faɗi da kashi 43 a watan Agusta.

Bankin Duniyar ya kuma ce kuɗin ƙasashen Afirka ta Kudu da Kenya na cikin waɗanda darajarsu ke farfaɗowa.

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started