
Ahmad Isah Koko mai karanta littafin “Rai Dangin Goro” da sauran littattafan adabin Hausa ya rasu bayan fama da jinya
Ahmed Isa Koko dai sananne ne a fannin sadarwa, musamman a harshen Hausa a Najeriya.
Ya shahara matuka wajen karanta litattafan adabin Hausa ta rediyo da kuma tallace-tallace wa kamfanoni.
Ya rasu ne bayan doguwar jinyar da ya fama da ita.
Allah Ya gafarta masa.
Leave a comment