
Alhaji Hamisu Sa’ad Dogon Nama (MD Kantin Kwari) tareda Alhaji Ibrahim Garba (SA Kantin Kwari) sun halarci zaman tattaunawa ta musamman da kamfanin Vicinegis Staint Limited, kamfanin dake kulada ayyukan kwashe shara tareda tsaftar Muhalli.
Zaman ya gudana da shugabancin kasuwar da kuma rukunonin Kungiyoyi da hukumomi kamar haka:
- Unguwa Unguwa Community Development and Awareness Initiative.
- Asnur Integrity Limited.
- Ruhaz Green Investment.
- Amsaru Investment.
- Tijjani Hashim Foundation.
- Dansaja Foundation.
- Zoec Construction Nigeria Limited.
- Sanitation Vanguard Forum.
- Kano State Ministry of Environment .
- REMASAB.
- Delivery Swift Logistics.
Kamfanin zai bayarda horo na musamman ga masu aikin kwashe shara na Kasuwar ta Kantin Kwari. Dukkannin wani kokari yasamu ne dalilin jajircewar Mai Girma MD tareda SA na Gwamnatin Jahar Kano a wannan kasuwa..



Leave a comment