Gwamnatin Jihar Kano zata gudanar da aikace aikace a Gadojin Kofar Nasarawa da ta Obasanjo.

Kwamishina Ayyuka da Gidaje na Jiha Injiya Marwan Ahmad, ya bayyana hakan a ranar Lahadi.

Yace za a fara aikin a ranar Alhamis 19 ga watan Oktoba, dan haka za a bude hanyar kasa ta Kofar Nasarawa domin zurga zurbar ababan hawa.

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started