Malam Muhammadu Sanusi na biyu Sarkin Kano na 14, ya gana da Shugaban Mulkin Sojan Nijar

Wallafawa Bashir Jantile

Maimartaba Sarkin Kano na 14 Khalifa Muhammadu Sanusi II, a yau Laraba yau sadu da Shugaban Milkin Soja na Kasar Niger, Col Abdulraham Tchaini a Niamey domin samu mafita da sasantawa ta Nigeria.

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started