Wani Dan fansho ya Yankee jiki ya fadi lokacin zanga zanga

Yadda wani Dan fansho ya fadi

Daya daga cikin ‘yan fansho ya yanke jiki ya fadi yayin da ‘yan kungiyar kwadago da ‘yan fansho ke zanga zangar neman hakkinsu a jihar Kano.

Wanann dai Yana Daga Cikin Kalubalen da Yan fanso a kasar nan ke Fuskanta Wanda awasu lokuta su kan rasa rayukansu sakamakon damuwa da Kuma kuncin Rayuwa.

Dukkan nin su sun hidimtawa Kasa wajen sauke nauyin da aka Dora musu amma kuma akarshe sukan fuskanci matsaloli wajen Neman hakkinsu.

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started