Kungiyar ƴan fansho sunyi zanga zanga a Kano

Kungiyar ƴan fansho a jihar Kano na gudanar da zanga-zangar lumana don nuna bacin ranta saboda gwamnati ba ta biyan wasu mambobinta kuɗaɗen fansho da giratuti dinsu ba.

Yan fansho

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started