An nada mace tafarko a matsayin babbar mashari’a a Gombe

Lokacin da take Sanya hannu

Gwamnan jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya ya nada Mai shari’a Halima Sadiya Muhammad a matsayin sabuwar babbar mai shari’a ta riko.

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started