
Bayan juyin Mulki a kasar Burkina Faso.Kaftin Ibrahim Traore, ya haye kujerar Mulkin kasar a matsayin Shugaban Burkina Faso na soja, yayin daya hambarar da Paul-Henri Damiba.
Kaftin Ibrahim Traore, ya haye kujerar Mulkin kasar a matsayin Shugaban Burkina Faso na soja, yayin daya hambarar da Paul-Henri Damiba.
Sabon Shugaban ya kuma rushe gwamnatin kasar da kundin tsarin mulkinta.
Paul-Henri Damiba overthrew Burkina Faso’s President Kaboré on January 24, 2022.
Leave a comment