Yarima Muhammad Salman ya zama Prime minister Saudiya

Sarki Salman da Yarima Muhammad Salman

Sarki Sakaman bin Abdul Aziz ya nada Yarima Muhammad bin Salman a matsayin Prime minister na Saudiya karkashin dokar Masarautar Saudiya.

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started