Allah ya yi wa Umar(Bankaura/Kafi Gwamna) rasuwa

Umar Yahaya Mununfashi na daya daga cikin Iyaye Jarumai da suke bada muhimmiyar gudunmawa a Masana’antar Kannywood.

Allah Yayi masa gafara ya bawa iyaye da iyalai da Yan uwa hakurin rashinsa.

Tun daga Stage Drama zuwa Television har Home Video (Kannywood) Sannan Babban Ma’aikaci ne A Nigerian Customs Service.

Marigayi Umar Bankaura

Daga Shafin Falalu A. Dorayi

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started