Sanata Kwankwaso ya kai ziyarar ja je kasuwar Kantin kwari

Tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya jajantawa Yan kasuwar Kantin kwari bisa iftila’in ambaliyar ruwa daya samesu.

Kwankwaso Wanda yaje har cikin kasuwar domin ja jantawa Yan kasuwar.

Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a kasuwar Kantin kwari a Jihar Kano

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started