A karon Farko Masarautar Erunmu Owu dake birnin Abeokuta a Jihar Ogun ta baiwa Yar Arewa Cheif Hajiya TPM Fanna Muhd Kawu Sarauniya, Sarautar Yeye Akinrunwa.
Domin sake hada kan alummomin Najeriya waje guda.
Masarautar Erunmu Owu itace Masarautar da Tsohon Shugaban kasa Chief Olusegun Obasanjo GCFR yake rike da Sarautar Pri-minista Balugon na Owu.

Leave a comment