Gwamnatin Kano ta taya Saudiya murnar cika shekaru 92

Yadda aka yanka Cake na cikar Saudiya 92

Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, tare da Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero sun halarci bikin cikar Kasar Saudi Arabia Shekaru Chasa’in da Biyu (92nd National Day of the Kingdom of Saudi Arabia)

Taron wanda Ofishin Jakadancin Kasar Saudi Arabia a Kano ya shirya karkashin jagorancin Sheikh Khalil Al-Adamawi an gudanar dashi a dakin taro afficent.

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started