Hukumar ICPC ta gano kudaden ayyukan mazabu da aka kwashe sama da Naira biliyan biyu

Hukumar ICPC Hukumar da ke yaki da cin hanci da almundahanar kudade ta ICPC a Najeriya ta ce ta gano ayyukan mazabu da aka karkatar a fadin kasar da kudinsu ya kai Naira biliyan 2.8 Hukumar ta ce ta gano hakan ne ta hanyar wani kwamiti da ta kafa don bin diddigin ayyukan mazabu a […]

Hukumar ICPC ta gano kudaden ayyukan mazabu da aka kwashe sama da Naira biliyan biyu

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started