Me yasa muke zagin junan mu akan Siyasar da ba musuluncine ya kawo taba ba?
Tsarin Demokradiyya irin wacce mukeyi gaskiya akwai gyara da ayar tambaya akanta,domin manyan ciki dune a cikin jin da din amma mabiya kullum a wahale.
Shin Dan uwa ka shiraya hujjar da zaka gabatar a gaban Allah ta kare tsarin mulkin Demokradiyya irin wacce ake a wannan kasa?
Me yasa dukkan kasashen da suke bin tsarin Demokradiyya basu da zama lafiya?
Meyasa Demokradiyya ta lalata rayuwar matasan Najeriya?
Kazalika me yasa alumma suke kara shiga cikin yanayin Fatara da talauci?
Shin Demokradiyya ta magancewa ‘Yan Najeriya irin halin da suke cikin na talaucib da rashinn ilimi?
Leave a comment